Rikima tsakanin Nafeesat Abdullahi da naziru sarkin waka

Rikima tsakanin Nafeesat Abdullahi da naziru sarkin waka

A yau juma’a ashirin da biyu ga watan Aprilu (22/04/2022) Sabuwar Rikima ta barke tsakanin Nafeesat Abdullahi dakuma mawakin naziru sarkin waka.

Makasudin Rikicin

Tin bayan kwana biyu dasuka gabata jaruma Nafeesat Abdullahi takeyin posting dangane da abinda ke aukuwa idan iyaye sukakai yaransu almajiranta.

Wadda mafiya yawancinsu sukan tagayyarane wasu Kuma sushiga wani halin na rashin kulawa da Kuma samun wadatacciyar soyayya.

Karanta: CIKAKKEN TARIHIN NAFISA ABDULLAHI

Hakan yakansa sufada wani halinda sukansu iyayen basuyi tinani ba.

Nafeesat Abdullahi Twitter

Nafisat Abdullahi tayi posting a shafinta na Twitter inda take Muni gacewa asarane uba ya haifi yaro muddin bazai iya Bashir tarbiyaba Sam ba daidai babe ake Rika kaisu almajiranta.

Martanin Sarkin Waka Naziru m Ahmad ga Nafeesat Abdullahi

A Raman juma’a ne naziru yakuma saki video Mai tsawo inda ya fara da bada hakuri ga dukkan.

Wadda zai karanta sakon nasa shidai bakama sunan kowaba Amma Yana Mai cewa ” Bawai Almajiraine yaransa iyayensu suke Haifa sukasa kulawa dasuba idan kana bukatar wadanda iyayensu suka Haifa suka kasa kulawa dasu to kataho masana’antar Kannywood”

Sabuwar Rikima ta barke tsakanin Nafeesat Abdullahi dakuma mawakin naziru sarkin waka
Martanin naziru ga nafisa Abdullahi

Karanta: Cikakken tarihin Naziru Sarkin Waka

Ganin kalmin mawakin yasa jaruma nafisat Abdullahi na tsargu inda tayi tagging nashi takumace ” Kai Mai buya a bayan gajimare, Kakira Yanzu zaka iya kiran sunan bawai saika buya Kanata Harbin iskaba ninasan meke damunka”

Sharhi

Jama’a dadama na alakanta al’amarin dacewa fitar da nafeesat tanyi a fim labarina shine yasa naziru yake jin haushinta haryake nemanta da rigima.

Amma ba nafeesat ce mutum ta farko wacce ta farayin suka ga iyayen da sukekai yaransu almajiranta Kuma su manta dasuba.

Mutane dadama na sukar naziru ta hanyar tinamasa cewar Yan gidansuma ai Yan Kannywood ne tinda yan’uwansa Aminu saira da musbahu Ahmad duk Yan masana’antar ne.

Sabuwar Rikima ta barke tsakanin Nafeesat Abdullahi dakuma mawakin naziru sarkin waka

Karanta: CIKAKKEN TARIHIN AMINU SAIRA

Wasu Kuma nacewa karfa ya mata duk abinda yasamu lallai tanada nasaba da masana’antar ta Kannywood domin acikinta yafara haryayi suna kafin fara wakinsa na masarautu Dana siyasa.

Samusi jin ra’ayoyinku a comment sabida haka zaku iya sanar damu ta hanyar ajiye abinda ke ranku a sashin comment.

Rikima tsakanin Nafeesat Abdullahi da naziru sarkin waka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *