CIKAKKEN TARIHIN AMINU SAIRA

Cikakken Tarihin aminu saira

SUNA: Aminu saira

CIKAKKEN SUNA: aminu Muhammad Ahmad

SHEKARU: April 20 1979 (shekara 43)

AIKI: darakta, maishirya fim, marubuci

MATA: Daya

YARA: Uku

GARI: kano

KASA: Nigeria

 

Cikakken Tarihin aminu saira
MALLAM Aminu Saira

WANENE AMINU SAIRA

Aminu Muhammed Ahmad Wanda akafi Sani da aminu saira shahararren director, producer kuma marubucin labari kana
Yakasance fasihi amasana,antar ta kannywood wanda a iya cewa babu kamarsa
Sannan mashiryin shirin (labarina) wanda ake haskawa a gidan tv na arewa 24

HAIHUWA

Anhaifi aminu saira ne a shekarar 1979 a gwammaja cikin garin kano

Sannan yafara bayyana amasana,antar ta kannywood ne a shekarar 2006
a wani shirin daya shirya mesuna musnadi a 2006

Karanta CIKAKKEN TARIHIN ALI NUHU

IYALI

Mallam aminu saira yakasance dan uwan Naziru Ahmad wanda akafi Sani da sarkin waka sannan dan,uwan musbahu ahmad

Kana jarumin yanada Mata daya da yara uku
Maza biyu Mace daya

DAUKAKARSA

Daukakar aminu saira tafara tun bayan fitar fim nashi mesuna
Jamila da jamilu a 2009 da
Ga duhu ga haske a 2010 da
As-habul kahfi a 2014

 

Cikakken Tarihin aminu saira
Aminu saira da Yayansa

JERIN FINAFINAI

Jarumin ya shirya finafinai da dama
Kamarsu
-musnadi 2006
-almajira, dare da yawa 2007
-garinmu da zafi 2008
-jamila da jamilu, Mai gadon zinari 2009
-Jidda, ladidin baba 2010
-gaduhu gahaske, walijam 2010
-Sarauta, bansaketaba, laifin dadi, malika 2011
-mutallab,yar agadas,dan marayan zaki, kona gari, toron giwa 2012
-fisabilillah 2013
-as-habul kahfi 2014
-gidan kitso,wani zama, baya da kura 2015
-jarumta, kallo ya koma sama 2016
Da dai sauransu

KARATU

Kana jarumin yayi karatunsa na primary da secondary a garin kano sannan yaci gaba da karatunsa na gaba da secondary a makarantar
Aminu kano college of Islamic and legal studies
Inda ya samu damar karanatar qur,anic science

Karanta Cikakken Tarihin Zainab Indomie

JARUMAN KANNYWOOD

Kana mallam aminu saira yakasance director wanda ta silarsa da dama daga cikin jaruman kannywood suka samu daukaka a masana,antar

Sannan wasu sun samu karin daukaka ta dalilin haskasu a finafiansa
*Ali nuhu
*nuhu abdullahi
*Sadiq Sani Sadiq
*halima atete
*Aisha Aliyu tsamiya
*Yusuf saseen
*maryam waziri
*jamila nagudu
Dadai sauransu

KYAUTAR GIRMAMAWA

Sannan Aminu Muhammad Ahmad
Ko kuma aminu saira
Yakasance director a kannywood da yakarfi kyautar girmamawa da dama kamar su
_Best movies director 2013 cikin shirin dakin amarya (kannywood amma award)
_Best director 2013 (entrepreneurship award)
_Best director of the the year 2014 (1st kannywood award)
_Best director 2015 cikin shirin as-habul kahfi (2nd kannywood mtn award)
_Best director 2015 cikin shirin baya da kura (kannywood amma award)

Karin bayani dangane da cikakken tarihin aminu saira a YouTube Nw Hausa Tv

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *