cikakken tarihin hadizan saima

Cikakken tarihin hadizan saima

SUNA: Hadiza Muhammad

INKIYA: Hadizan saima

AIKI: jarumar fim, yar kasuwa

AURE: Babu

YARA: Biyu {2}

GARI: Kano

KASA: Nigeria

tarihin hadizan saima
hadiza Muhammad

WACECE HADIZA SAIMA

Hadiza Muhammad wacce akafi Sani da. hadiza saima shahararriyar jaruma a masana’antar shirya fina finan hausa na kannywood wacce a iya cewa ba kamar a wannan zamanin musamman a bangaren datafi kwarewa wadda take fitowa a masayin mahaifiya duba da yanayin kamun kanta da kuma kare mutuncinta

FARA FIM

Sannan jarumar kamar yadda ta zayyana ta fara jin ra’ayin yin fimne ta dalilin wani shiri mesuna
_kiyarda dani wadda ake shiryawa a unguwarsu a waccan zamanin

Karanta Cikakken tarihin ahmed ali nuhu

DAUKAKARTA

Sanan duk da cewa tajima a masana’antar daukakarta ya fara tun bayan fitowarta a wani fim Mesuna
_Dan marayar Saki
Wadda tafito tare da
*Jarumi Ali nuhu da
*Jarumi sadiq Sani Sadiq
Dadai sauransu

JERIN FINA FINAI

Sannan jarumar hadiza Muhammad wadda akafi Sani da hadizan saima ta fito a fina finai da dama kamarsu
_Dan marayan zaki
_Budurwar zuciya
_Hajjaju
Dadai sauransu.

HADAKA

Sannan jarumar ta fito a fina finai da dama tare da jarumai da dama kamarsu
*Ali nuhu
*Adam A zango
*Sadiq sani sadiq
*Rabiu rikadawa
*tijjani faraga
*Sani danja
*Jamila Umar nagudu
*fati washa
*nafisa abdullahi
*Tima yola
*tima makamashi
*Saratu gidado
*Garzali miko
*Abdullahi amdaz
*Maryam yahaya
*Maryam booth
*Ramadan booth
*Musa mai Sana’a
*Shamsu dan iya
*Lawan Ahmed
Dadai sauransu

KARATU

Sannan jarumar tayi karatunta na matakin primary da matakin gaba da primary wato secondary duk a jahar kano saidai haryanzu bata samu damar cigaba da karatunnata zuwa matakin gaba da secondary Ba

AURE

Sannan jarumar hadiza Muhammad wacce akafi Sani da hadizan saima ta taba yin aure wadda har yakai ga sun hai yara biyu mace daya na miji days

Karanta CIKAKKEN TARIHIN MARYAM MALIKA

KARIN BAYANI

Sannan kamar yadda ta zayyana jarumar ta Sani taga yaro karami yana binta da sunan soyayya

Sannan ta samo sunan saima ne ta dalilin wata kawarta wadda yakasance sunan kawarta tace saima wadda akafi saninta da saima Muhammad daya daga cikin jaruman kannywood

Sannan daku iya ziyartarmu a shafinmu na YouTube NW HAUSA TV domin samun Karin bayani dangane da cikakken tarihin hadizan saima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *