Cikakken tarihin tima makamashi
SUNA: Fatima isah Muhammad
INKIYA: Tima Yola, Tima makamashi.
AIKI: jarumar fim, Yar Kasuwa
AURE: Babu
YARA: {4} hudu
GARI: Adamawa
KASA: Nigeria
WACECE TIMA MAKAMASHI
Fatima isah Muhammad wadda akafi Sani da tima yola ko kuma tima makamashi ta kasance jaruma mai cike da abin mamaki duba da yadda ta fara fito a fina finan Hausa a masana,antar kannywood da kuma yadda take taka rawar gani a masana’a tar
Sannan takasance daya daga cikin shahararriyar kungiyar jaruman kannywood wadda akewa lakabi da 13×13
FARA FIM
Sannan kamar yadda ta zayyana jarumar ta fara fitowa a fina finan hausa ne a shekarar 2012 a wani fim Medina
_babbar magana
Karanta CIKAKKEN TARIHIN FATIMA HAMZA PA IZZARSO
DAUKAKARTA
Sannan daukakarta ya fara ne tun bayan fitowarta a wani fim mesuna
_mansoor
JERIN FINA FINAI
Sannan ta fito a fina finai da dama kamarsu
_Mansoor
_Yan kwalta
_son zuciya
_sadauki
_zuciya daya
_Daga aure na
_gagare
_wata uku
_Daga dinner
_Asin da Asin
Dadai sauransu
Sannan tana daga cikin jaruman fim din
_Alaqa shiri mai dogon zango wadda jarumi ali nuhu yashirya kuma ya dauki nauyinsa
HADAKA
Sannan ta fito a fina finai da dama tare da manya da kananun jarumai kamarsu
*Adam A zango
*Ali nuhu
*maryam yahaya
*Tima yola
*Fatima Abubakar
*Hadiza Muhammad
*Hajara usman
*Momi gombe
*Ramadan booth
*Shamsu dan iya
Dadai sauransu
HAIHUWA
Sannan anhaifi jarumar ne a jahar adamawa karamar hukumar yola sannan
Ta girma a Maiduguri borno state tayi aure a gombe state
KARATUNTA
Sannan tayi karatunta na matakin primary hadi da matakin gaba da primary wato secondary duk a Maiduguri jahar borno
Sannan tayi kartunta na matakin gaba da secondary a
-RAMAD poly technic Maiduguri inda ta karanci sharia law
Karanta CIKAKKEN TARIHIN AMINU SAIRA
KARIN BAYANI
Sannan kamar yadda ta zayyana babban dalilin dayasa tashiga harkar fim shine
Domin fadakarwa da kuma wayarwa da mutane kai
Sannan daga cikin fina finanta tafison fimdin
_mansoor saboda yanayin yadda ta taka rawar gani a fimdin
Sannan kamar yadda ta zayyana a zahirance bata da fada kamar yadda mutane suke dauka
Sannan daku iya ziyartarmu a shafin mu na YouTube mesuna NW HAUSA TV Domin samu karin bayani dan gane da cikakken tarihin tima makamashi