Cikakken tarihin diamond zara
SUNA: Zara Muhammad
INIKIYA: Diamond zarah
AURE: Babu
AIKI: jarumar fim
MATAKIN KARATU: Secondary
KASA: Niger
WACECE DIAMOND ZARA
Zara Muhammad wadda akafi Sani da diamond zara shahararriyar jaruma a masana’antar shirya fina finai na kannywood wacce kuma tayi fice a bangarori da dama wacce asalin takasance yar kasar Niger ce kasa mai cike da al,adu
FARA FIM
Sannan jarumar diamond zarah ta fara fitowa a fina finan hausa ne shekarar 2018 a wani shiri Mai suna
_Zuma da madaci
Sannan ta shigo masana’antar ne ta dalilin
*Auwal D yakasai
DAUKAKA
Sannan daukakrta ya Fara ne tun bayan fitowarta a wani shiri mai dogon zango wadda jarumi
*Adam a zango
Ya shirya mesuna
_farin wata
Sannan a fim din tafito tare da jarumai da dama
Kamarsu
*Adam a sango
*Abdul babulaye
*ummi rahab
*aknan bamenda
*kabiru zango
Dadai sauransu
Sannan a fim din ta fito ne a masayin mawakiya
Karanta CIKAKKEN TARIHIN UMAR M SHAREEF
JERIN FINA FINA
Ta kuma fito a fina finai da dama kamarsu
_Zuma da madaci
_wakili
_laifin wani
_barrista kabir
_mardiya
_gargada
_sirrin so
_ummi Nauwara
_farin wata
_amaryar shekara
Dadai sauransu
HADAKA
Sannan jarumar zara Muhammad wadda kafi Sani da diamond zara tafito a fina finai da dama tare da jarumai da dama kamarsu
*Adam A Zango
*Ali nuhu
*Salisu s fulani
*Auwal isah west
*ummi rahab
*abdul babulaye
*aknan bamenda
*fati washa
Dadai sauransu
AURE
Sannan jarumar ta taba yin aure a shekarar 2021 amma auren bai jimaba ya mutu saidai haryanzu bata fito tayi bayani dangane da dalilin mutuwar aurenba nata ba
KARIN BAYANI
Sannan a cikin fina finan data fito tafison zuma da madaci
Sannan a abinci tafison tuwo miyan kubewa
Sannan fim datafi shan wahala shine gargada
Karan CIKAKKEN TARIHIN HAFSAT IDRISS
Sannan wacce tafi birgeta a masana’antar kannywood itace jaruma
*Zainab indomie
Sannan daku iya ziyartarmu a shafnmu na YouTube Mesuan NW HAUSA TV Domin samun karin bayani dangane da cikakken tarihin diamond zara