Cikakken tarihin Fatima hamza PA Izzarso
SUNA: fatima hamza
INKIYA: P A izzar_so
AURE: Babu
YARE: Fulani
MAHAIFI: mallam hamza
KASA: Nigeria
WACECE FATI HAMZA P A IZZAR_SO
Shahararriyar jaruma fatima hamza wadda akafi sani da p_a izzar_so takasance daya daga cikin jaruman kannywood dasuke da kamun kai sannan jarumar ta shigo masana,antar da ta kannywood cikin Sa’a duba da yadda tasamu daukakak lokaci daya.
FARA FIM
Jarumar ta fara fitowa a fina finan kannywood a shekarar 2019 a izzar so shiri me dogon zango wadda hakan yasa ake mata lakabi da fati izzar so ko kuma P a izzar so
JERIN FINA_FINAI
Sannan tafito a fina finai da dama kamarsu
_Izzar so
_Ribar duniya
_Malamin kauna
_Dana
Dadai sauransu
Karanta CIKAKKEN TARIHIN MARYAM YAHAYA
HADAKA
Sannan ta fito tare da jarumai da dama kamarsu
*Ali nuhu
*Lawan Ahmed
*Khadija yobe
*Aisha najamu
*Minal Ahmed
*darakta aminu S bono
*Auwal Isah west
Dadai sauransu
BIDIYOYIN WAKA
Sannan jarumar tafito a bidiyoyin wakoki da dama tare da jarumai da dama kamar su
*Adam A zango
*Nazifi hikima
*Aminu s bono
Dadai sauransu
Sannan tafito a waka mai taken suna
_Ashe da aurenki, tare da mawaki nazifi hikima da darak aminu s bono
Sannan tafito a wani bidiyon waka mai suna
_zo yaki tare da wani bakon jarumi DA kuma
_gaskiyar so
Dadai sauransu
AURE
Sannan kamar yadda jarumar ta zayyana batada aure amma nan da shekara daya datayi aure sannan idan lokacin ya karato data sanar da masoyanta ranar
IYALI
Jarumar ta kasance bafulatana sannan jikar fulani Sunan babanta
-mallam hamza
Mahaifiya kuma
-mallama Hajja
Karanta CIKAKKEN TARIHIN NAFISA ABDULLAHI
Sannan daku iya ziyartarmu a shafinmu na YouTube NW HAUSA TV Domin samun karin bayani dangane da cikakken tarihin Fatima hamza PA Izzarso so