Cikakken tarihin umar m shareef
SUNA: Umar Muhammad Shareef,
Umar m Shareef
SHEKARU: 1989 (33) a 2022
MATA: Maryam
YARA: aliyu, hafsat,
AIKI: Waka, jarumi, producer
GARI: Kaduna
KASA: Nigeria
WANENE UMAR M SHAREEF
Umar shahararren mawakin hausa sannan jarumi a masana,antar kannywood Wanda ya shahara a Nigeria da sauran kasashen afrika ya kasance daya daga cikin hausawan da sukafi shahara a fadin duniya
HAIHUWARSA
anhaifi jarumin ne a shekarar 1989 a kaduna karamar hukumar igabi
KARATUNSA
Jarumin ya fara karatun Qur,an tun yana karami a gida kafin ya shiga makarantar boko wacce izuwa yanzu yakai matakin digiri wanda yakeyi a kaduna state university (kasu)
Karanta CIKAKKEN TARIHIN FALALU A DORAYI
FARA WAKAR UMAR M SHAREEF
Sannan ya fara wakane ta dalilin wata yarinya da yakeso amma ya kasa sanar mata har izuwa lokacin da ya yanke shawarar tinkararta amma sai bata fitoba hakan yasa yatafi yana rera waka
DAUKAKAR UMAR M SHAREEF
Jarumin ya jima yana Waka amma tauraronsa ya fara haskawane a 2007 sanna yayi wakoki da dama a bangare daban daban soyayya,siyasa, da wakokin biki dasuka hada da
-jinin jikina
-sareena
-girginso
-ruwan dare
-hafiz
-ciwon idanuna
-arewa
-ciwon so
-mariya
-wazana ba kaina
Dadai sauransu
ALBUMS
Sannan yanzu yayi albums da dama kamar su
-bako 2018
-Tsintuwa 2017
-masoya 2016
-kalaman bakina 2017
-ni da ke 2018
-babbar yarinya 2017
-kuyi hakuri 2017
-Fati 2021
-Zainabu abu 2021
HADAKA
Sannan yayi wakoki da mawaka da dama kamarsu
*Nura m inuwa
*Lilin baba
*Abdul D one
*Breaker
*Adam a zango
Da sauransu
DAUKAKARSA A FIM
sannan a kasancewarsa jarumi a masana,antar kannywood yafito a finafinai da dama kamarsu
-mansur
-sareena
-mujadala
-hafeez
-mariya
-Tsakanin mu
-ciwon idanu na
-karkimanta Dani
-Fati
-Zainabu abu
Kuma yafito a fimdin nass na adam a zango
Da sauransu
amma mafi yawanci yafitone a finafinan companin FKD Wanda mallakin alinuhu ne
Sannan shine ma mallakin Shareef studio Wanda sunshirya finafinai kamarsu
-zarah
-jinin jikina
dadai sauransu
HADAKA
Kana yafito a fina finai da dama tare da jarumai da dama kamarsu
*Jarumi ali nuhu
*Jaruma maryam yahaya
*Jarumi shamsu dan iya
*Jaruma maryam booth
*jarumi yakubu Muhammad
*Jarumi ramadan booth
Dadai sauransu
Karanta CIKAKKEN TARIHIN AISHA ALIYU TSAMIYA
KARRAMAWA
Jarumin ya sha karban kyautar karramawa da kyautar girmamawa da dama a fadin duniya daga kungiyoyu da dama kamarsu
-kannywood films award
-afrikan actors
Dadai sauransu
MABIYA
Jarumin kuma mawaki yana da mabiya a kasashe da dama a fadin duniya,
Wanda a kullum burinsa bewuce yaga ya burgesuba
Sannan yakasance yana da mabiya a shafukan sada zumunta da dama kuma yanada mabiya sama 1.4 million a shafinsa na Instagram
MATA DA YARAN UMAR M SHAREEF
Umar m Shareef yana da mata daya Maryam da yara biyu aliyu dakuma
Hafsat.
Sannan Yakasance daga cikin manyan jaruman da suka ziyarci sassa daban daban na duniya. Jarumin ya ziyarci kasashe da dama wadda suka hada da
Saudia, Niger, Ghana, Cameron, Chad,coted’ivory, dasauransu.
Domin Karin bayani dangane da cikakken tarihin umar m shareef zaku iya samun videonmu a YouTube na Nw Hausa Tv