Tarihin Lsvee (Lsvee Biography, Net worth, Songs)

Tarihin Lsvee (Lsvee Biography, Net worth, Songs)

Cikakken suna: Lukman Al-Hassan

Inkiya: Lsvee

Kwarewa: Waka

Shekaru: 30 (1992-2022)

Aure: Babu

Jaha: Kaduna

Kasa: Nigeria

Tarihin Lsvee (Lsvee Biography, Net worth, Songs)

WANENE LSVEE

Lukman Al-Hassan Wanda akafi sani da LSVEE yakasance Daya daga cikin Masu hazaka Kuma fitattun mawakan Hausa rap dake a arewacin Nigeria.

Mawakin na cikin jiga gigan mawakan Hausa musammman a nasu fannin na H Hip Hop sannan yakasance abokine ga manyan mawaka irinsu Deezell, Guyson, Dj Ab dasauransu.

Karanta: Cikakken Tarihin Dezell (Dezell Biography)

HAIHUWARSA

An haifi mawaki Lsvee ne a shekarar Alib dubu Daya da dari tarada tsasa’in da biyu (1992) a jahar kaduna dake Nigeria, Sannan mawakin yayi Karatunsa ne a mahaifarsa wato kaduna.

Saide daga bisani mawakin yayi Karatunsa na matakin Jami’a a makarantar alqalam dake a jahar katsina.

Fara Waka

Luqman Alhassan kokuma muce Lsvee wato sunan da yake amsawa a duniyar Waka.
Yafara wakane da wakarsa Mai taken “Hadi Rapia” sannan “Akwati Dosen” dakuma “Yantakara” wakar dasukai Tareda lil Prince.

Rike makaranata
Babu
Dakuma Ten Naira

Daukakarsa

Duk dacewa yayi wakoki dadan dama Amma daukakar mawaki lukman Al-Hassan tafarane tin bayan wakar dayayi Mai dogon zango ( wato series track) Mai suna kudin makaranata na inda yayi fita na farko (wato Episode 1) Tareda Teeswags, tabiyu (Episode 2) Kuma Tareda Yusuf Guyson dakuma Fitaccen mawakinnan Dj Ab.

Tarihin Lsvee (Lsvee Biography, Net worth, Songs)
Lsvee Tareda Hamisu Breaker

Hadaka

Yazuwa yanxu mawakin yayi hadaka Tareda mawaka dayawa dasuka hadada

Dj Ab
Deezell
Lil prince
Feezy
Teeswags
dadai sauransu

Karanta: Tarihin Safiya Yusuf ( Safara’u kwana casa’in Biography)

Jerin wakokinsa

Jerin wakokin LSvee sun hadada
Akwati Dosen
Yan takara
Babu
Rike matarka
Ten Naira
Kudin makaranta
Yar Dangote
Nigeria
1 minutes
Wai Muna Kama
Gulma
Man bleaching
Zakka
Kidaina kirana brother
Abokina
Abu kamar wasa
Akwai dalili
Abokina
Anayinmu
Saudi boy
In azumi yazo
Mutumina
Dadalma
Kudi a banki
Dan Banda kudi
Mutumina
Daidai ne
Makiya Tareda Ali jita
Ubanka ne
Ba kashe Kai
Aisha
Dasauransu

Domin Karin bayani dangane da Tarihin Lsvee (Lsvee Biography, Net worth, Songs) kokuma wasu jaruman kuziyarci YouTube channel namu a NW Hausa TV

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *