Cikakken Tarihin Aknan Bamenda
Suna : Aknan Bamenda
Aiki: Jaruma
Fara fim: 2020
AURE: Babu
GARI: Bamenda
Kasa: Nigeria
WACECE AKNAN BAMENDA
Aknan bamenda sabuwa fuska Kuma jarumar fim a masana’antar Kannywood Jarumar takasance haifaffiyar garin bamenda ne na kasar Cameron hakan yasa ake kiranta da Aknan Bamenda.
Jaruma aknan bamenda tafara fim ne a Shekarar 2020 da Shiri Mai dogon zango Wadda Fitacccen jaruminnan Adam a Zango yashiya yake Kuma sake wa a manhajar YouTube.
Aknan bamenda takasance Fulani ce kuma haifaffiyar kasar kamaru (cameroon) wacce ke magwabta da kasar Nigeria.
Karanta: CIKAKKEN TARIHIN AMINU SAIRA
Tayi karatunta na matakin primary da secondary a kasar kafin shigowar Nigeria domin bada nata gudumawar a masana’antar shirya Fina finan Hausa.
FARAWA
Aceawar Jaruma aknan bamenda Mai kallon shirye shiryen Hausa tun kuruciyarta alokacin datake a kasarta ta kamaru.
Hakanne Yasa mata ra’ayin itama tashiga masana’antar domin bada nata gudumawar ta hanyoyi dadama.
Jarumar nasarar shigowa masana’antar ne ta hanyar Fitacccen jarumin, mawaki, Mai shirya Fina finai Kuma Mai bada umarnin nan Adam a Zango.
Hakanne yasa akewa aknan kallon bawai iya burinta tacikaba, tashigo masana’antar nema da kafar dama domin jarumai dadama wadanda sun Dade a masana’antar nada burin fitowa tare jarumin Adam A Zango Amma basu samu Daman hakan ba.
Karanta:CIKAKKEN TARIHIN FATI WASHA
HADAKA
Aknan bamenda tayi hadakar shiri da jaruma dadama kamarsu
Adam a Zango
Ummi Rahab
Diamond zarah
Daddy Hikima (Abale)
Ummi karama
Tahir I Tahir
Dasauransu
Jaruma aknan tanada shagi a Instagram mai dauke da mabiya samada dubu dalatin da biya (35k) a farkon Shekarar dubu biyu da Shirin da biyu 2022.
JERIN FINA FINANTA
Mafiya yawancin Fina finai data fito sun kasance shirine mai dogon zango Kazalika Tasha fitowa a vidiyoyin wakaki dadama
JERIN FINA FINANTA SUNHADA DA
Inda mata
Farin wata shakallo
Dadai sauransu
AURE
Aknan bata da Aure sannan babu wani Wadda ta sanar dashi a matsayin saurayinta daga ciki ko wajen masana’antar Kannywood.
Domin Karin bayani dangane da Cikakken Tarihin Aknan Bamenda ko Kuma wasu jaruman kuziyarci YouTube namu NwHausa TV.