Cikakken tarihin Abba el-mustapha
SUNA: Abba El-mustapha
INKIYA: El-mustapha, abba ruda.
SHEKARU: 1978
AIKI: Jarumi, darakta, furodusa, dan jasuwa.
MATA: [1] Daya
YARA: [3] uku
MATAKIN KARATU: masters
GARI: Kano
KASA: Nigeria
WANENE ABBA EL-MUSTAPHA
Abba el-mustapha yakasance jarumi a masana’antar kannywood me cike da kwazo cika alkawari da rikon amana
Sannan dan shiyasa kuma na hannun daman dan takarar gwamnan jahar wato
*Abba sagir yusuf wadda hakan yasa wasu suke kiransa da Abba na Abba
HAIHUWA
Sannan anhaifeshi ne a shekarar 1978 a jahar kano a Nigeria
KARATUNSA
Sannan jarumin yayi karatunsa na matakin primary hadi da matakin gaba da primary wato secondary duk a jahar kano
Sannan yayi degree nashi a bangare biyu
“Political science da
“Library and information science
Sannan yayi masters nashi a bangaren
“Public administration
Karanta Cikakken Tarihin Rabi’u Rikadawa (Baba Dan Audu)
IYALI
Sannan jarumin abba el-mustapha yana da mata [1] daya da
Yara [3] uku mata biyu namiji daya
FARA FIM
Sannan jarumin ya fara fim a shekarar 2002 bayan kammala makarantarsa matakin diploma
DAUKAKARSA
Sannan daukakarsa ta farane tun bayan fitowarsa a wani fim nasa mesuna ruda da almustapha
JERIN FINA FINAI
Sannan ya fito a fina finai da dama kamarsu
_Mansoor
_Ruda
_kamshi
_dausayi
_hakki
_hamdala
_jarumai
_taken lamba
_Sakaci
_gabas
_Mazan fama
_there’s away
_takaddama
_guguwa
_binta suga _Hauwa kulu
_dokin karfe _wutar kara
_girma _ruhin jikina
_feshi _aduniya _uku sau uku
HADAKA
Sannan ya fito a fina finai da dama tare da jarumai da dama kamarsu
*Ali nuhu *Sadiq Sani Sadiq
*Adam A Zango *Shu aibu lawan kumurci
*Baballe hayatu
*Umar m shareef
*Mai shunku *Hassana Muhammad
*teema makamashi
*Maryam yahaya
*Maryam booth
*Ramadan booth
*jamila umar nagudu
*nuhu Abdullahi *Daddy hikima
Dadai sauransu
KYAUTAR KARRAMAWA
Sannan ya samu kyautukar girmamawa da dama kamarsu
-city people movie award
-kannywood award
-African movie award
Dadai sauransu
Sannan ya ankarramashi a bangare da dama kamarsu
_best actor of the year
_best producer
_best director of the year
_best kannywood friendly award
dadai sauransu
Karanta Tarihin Kannywood (masana’antar film na Hausa)
KARIN BAYANI
Sannan abincin da yafi so shine shinkafa da wake sannan tun yana yaro shine abincin da yafi birgeshi
Musamman idan yakasance da salak da tumatur da albasa
Sannan fimnashi da yafi birgeshi shine almustapha
Sannan daku iya ziyartarmu a shafinmu na YouTube NW HAUSA TV Domin samun karin bayani dangane da cikakken tarihin abba el-mustapha Abba ruda
Sannan kuyi comment akasa mukuma damu kasance masu mutunta ra ayoyinku