Tarihin Dauda Rarara ( Dauda Rarara na kahutu Biography)

Tarihin Dauda Rarara ( Dauda Rarara na kahutu Biography)

Cikakken sunansa: Dauda Adamu Kahutu
Inkiya: Rarara
Kwarewa: wakar siyasa, wakar Sarauta, wakar Aure
Jam’iya: Apc
Mahaifa: Kahutu, Katsina
Kasa: Nigeria

Tarihin Dauda Rarara ( Dauda Rarara na kahutu Biography)
Rarara

WANENE RARARA

Fitaccen mawakinnan Kuma shahararre Dauda kahutu rara na Daya daga cikin mawakan Hausa na arewacin Nigeria.

Kalli: alaqa season 2 episode 5 watch and download

Rarara wadda yafi gwarewa a fagen wakokin siyasa Dana Aure Sannan Mafiya yawancin wakokinsa Yayine wa jam’iyar Apc ( All progressive Congress) tunda ga shekarar dubu biyu da sha-biyar (2015) har yazuwa yau (2022).

na Daya daga cikin Masu kudi a masana’antar Kannywood.

Haihuwarsa

An haifeshi a garin kahutu dake jahar katsina a Nigeria cikin Karamar hukumar Danja a kauyen Kahutu, Hakan yasa ake Masa laqabi da “Kahutu”.

Saide mawakin ya karasar da Mafiya yawancin rayuwarsa ne a garin Kano Hakan yasa wasu kemasa ganin dan garin kano.

Daukakarsa

Mawakin yasamu shaharane a shekarar 2015 a wakokinsa da yayiwa shugaban kasa general muhammadu buhari.

Yasamu sanuwa sosai dakuma daukaka ganin yadda buhari keda matukar farin jini a wancan lokacin.

Wakokinsa da sukayi fice sun hada
Masu gudu su gudu
Buhari yadawo
Baba Buhari dodar.

Acewar gaskiyar Buhari ce ya sa yake yi wa shugaban na Najeriya waka.

Rarara ya bayyana haka ne cikin wata tattaunawa da ya yi ta musamman da BBC, inda yake cewa tun yana yaro ake nusantar da shi kan gaskiya da amanar Buhari kuma har yanzu da ya taso ya gani.

Tarihin Dauda Rarara ( Dauda Rarara na kahutu Biography)

Karanta: Cikakken Tarihin Baba Ari Kannywood

Jerin wakokinsa

Talaka Sai yasha jar Miya 2019
Masu gudu su gudu
Aikin Gama y Gama
Ekiti ma Tamuce
Munshiga next level
Sai Buhari Sai Lolo
Komai akwai ka’ida
Sarkin bichi
Aminu Dabo Uban gayya
A kotunma ganduje be
Dallatu 2 times
Masari da Buhari dodar
Rayuwar ya mace
Guguwar niger
Sannu da kokari maliya
Uban Abba zauna daram
Alfarma Dan maliki
Dogara yadawo
Jahata ce
Masari Mai hakuri
Sardaunan Bade
Gandujen ne dai
Ganduje a next level
Gombe muga alkhairi
Ana wata ga watan
Kai kace acire
Bazoom
Barka da zuwa
Karyar Banza
Sannu da sauka baba Buhari
Kano ta ganduje ce
Tamburar diyar Fulani
Sarkin ruwa na maiduguri
Galadiman takai
Zakin fama
Gari ya waye
Dasauransu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *