Tarihin Mr442 (442 Biography) Northernwiki

Tarihin Mr442 (442 Biography) Northernwiki

Cikakken sunan: Mubarak Abdul-karim
Inkiya: 442, ko Mr442
Shekaru: 27
Kwarewa: Waka
Matakin karatu: Degree
Gari: Zari’a
Kasa: Nigeria

Tarihin Mr442 (442 Biography) Northernwiki

WANENE 442

Cikakken sunansa Mubarak Abdul-karim Amma anfi saninsa da 442 ko Mr442 Yakasance Daya daga cikin mawakan Hausa Wadda sannan Kuma shahararre a fannin wakokin zamani na rap.

HAIHUWARSA

An haifeshi ne a garin Zaria Dake jahar kaduna a ranar Sha’uku ga watan satumba shekarar alib dubu Daya da dari tarada tsasa’in da biyar (13 September 1995).

Karanta: Cikakken Tarihin Dezell (Dezell Biography)

Mawakin yayi Karatunsa tundaga matakin primary, secondary har yazuwa matakin gabada secondary wato jami’a Yakaranci Ilimin halaiyar Dan Adam ( sociology).

DAUKAKARSA

Daukakar mawaki 442 tafarane tin bayan wakar dayayi na habaici Mai suna “Zindir” wakar dayayi Wadda ya ambaci sunan fitacciyar jarumar nan na masana’antar Kannywood
Maryam booth sabida cin dunduniyarta da wani yayi ya salon videonta a yanar gizo.

Jarumar tasa jami’an tsaro sun kamashi, saide bayan sake mawakinne ya sakeyi wa Jarumar wata Waka Mai suna “My Ajino-Moto” Amma a wannan karar ya yabi Jarumar ne Hakan yasa taimasa kyautar N500000 ( dubu dari biyar ).

Yazu hanzu 2022 mawakin yayi wakoki dasuka haura 20 ciki hadda wakar da ya gabatar da Jarumar nan saifiya Yusuf wacce aka fisani da ( Safara’u kwana casa’in) Mai suna ” KWALELENKA”

Tarihin Mr442 (442 Biography) Northernwiki

Jerin wakokin Mr442

Jerin wakokinsa sun hada da

Zindir
Ajino Moto
Bamaji
Soro some
Bura uba
daka
Sai ran Monday
Kwalelenka
Mace Tareda morell
Dan hisba yayi leaking
Bata kwana
Sai babanshi ft tapshak
Daka
Package ft King Sammy
Shagali
Yin shine
Akan shi
Yan mata 2020
Corona 2020
Banaji Tareda Teeswags 2021
Mr442 2-0
Zarians
Jikinta Tareda Ovista dakuma Teeswags da Tee R
Tabalaga Tareda Teeswags
Siki saka
Kanawan mene
Dalla Dalla 2020
Lokaci 2020
Kotu 2020
Mace 2022
Riga 2022

Karanta:Tarihin Safiya Yusuf ( Safara’u kwana casa’in Biography)

MABIYA

Mabiya 442 nada tarun mabiya a shafinsa na yanar gizo inda samada mutane dubu gona sukai subscribing da YouTube channel nashi sannan sama da mutane Samada dubu dari da arba’in da hudu (144k) ke bibiyarsa a Instagram.

Domin Karin bayani dangane da Tarihin Mr442 (442 Biography) Northernwiki kokuma wasu jaruman kuziyarci YouTube channel namu Nw Hausa TV.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *