Cikakken Tarihin Baba Ari Kannywood

Cikakken Tarihin Baba Ari Kannywood

Cikakken suna: Aminu Ali Baba kofar nasarawa
Inkiya: Baba Ari
Shekaru: 44
Matakin karatu: Nce
Iyali: mata 1
Yara: 11
Gari: Kano
Kasa: Nigeria

Cikakken Tarihin Baba Ari Kannywood
Baba Ari tarda Jaruma Aknan bamenda

WANENE BABA ARI

Cikakken sunansa Aminu Ali Baba kofar nasarawa Amma anfi saninsa da Baba Ari, kokuma Ari Baba, yakasance Daya daga cikin masu wasan barkwanci a masana’antar Kannywood.

Karanta: Cikakken Tarihin Sani Danja

Jarumin yakasance yakan fitowane a matsayin tsoho cikin shiri Wadda za’a iya cewa har’ila yau Babu kamarsa a wannnan fagen hasalima dayawan mutane na tinanin shi tsohon gaskene bama iya a shiriba.

HAIHUWARSA

Ari Baba nada shekaru Arba’in da hudu (44) a shekarar 2022 sannan yakasance haifaffen garin Kano.

Saide wasu namasa kallon Dan Katsina Wadda kuma karatune takaishi garin.

KARATU

makaranatarsa na matakin primary a makarantar ‘Balli special primary school dake kano bayan kammalawane yashiga makaranatar government Junior secondary School sabuwar kofa inda yayi Karatunsa na Junior secondary School.

Jarumin yayi Karatunsa na senior secondary School a makarantar government senior grammar school dake sharadda a Kano inda yagama karun secondary a shekarar alib dubu Daya da casa’in (1990).

Bayan kammalawa yasamu damar shiga makarantar federal college of education Katsina jarumin yakaraci (fine and applied Art) wato harkar Zane.

FARAWA

Kafin shigarsa masana’antar Kannywood Jarumi Baba Ari ya bude shagon Zane Zane dakuma fenti Wadda wannan itace abinda a karanta a makarantarsa na collegi.

Acewarsa yafara ra’ayin yin fim a lokacin Yana makarantar primary ganin yadda malamansu suke shirya musu drama dangane da ilimi, lafiya dadai sauransu.

Ari Baba yakasance Aminine ga Mohammadu Mansoor sani sharada Wadda akafi sani da (Mal Faram) da Kuma jarumi Cinnaka.

Cikakken Tarihin Baba Ari Kannywood
Ari baba tareda Adam a Zango

Kalli: NADEEYA HAUSA FILM (WATCH AND DOWNLOAD ON NORTHFLIX)

NASARORI

Baba Ari yasamu nasarori dadama a harkansata fim dasuka domin fim takaishi kasashe dadama a fadin duniya sannan yasamu nadin sarauta dadama dasuka hadada

-Sarkin dariyan gumel
-Masarautar bomaina karkashi San turakin Dutsa alh mustapha sule lamido ta radashi Sarkin ban dariyan
– sannan Masarautar Dan adalon mubi alh Musa Jidda ta radashi hakimin bandariya.

IYALI

Ari Baba yanada Aure hadda yara goma Sha Daya (11) matansa biyu ne Amma basu tareda dayar a yanzu sannan dama basu haihu da itaba.

Domin Karin bayani dangane Cikakken Tarihin Baba Ari Kannywood kokuma wasu jaruman kuziyarci YouTube namu a Nw Hausa TV.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *