Tarihin Balkisu Shema (Balkisu Shema Biography)

Cikakken tarihin bilkisu shema (Balkisu Shema Biography)

SUNA: Bilkisu shema

CIKAKKEN SUNA: Bilkisu wada shema

AIKI: Jarumar fim

SHEKARU: 28 July 1994 (shekaru 28)

AURE: Babu

GARI: katsina

KASA: Nigeria

Cikakken tarihin bilkisu shema (Balkisu Shema Biography)
Tumba gwaska, Hamisu Breaker, dakuma Balkisu Shema

WACECE BILKISU SHEMA

Ficecciyar jaruma a masana,antar shirya finafinai na kannywood bilkisu wada shema wacce akafi Sani da balkisu shema

HAIHUWARTA

Anhaifi jarumar ne a shekarar 28 July 1994
A dutsinma cikin jihar katsina dake arewacin Nigeria

KARATUNTA

sannan jarumar tayi karatunta na primary ne a Isah kaita primary school
Kana tayi karatunta na secondary a Isah kaita government day pilot secondary school duka a cikin garin katsina

FARA FIM

Bilkisu wada shema wacce kukafi sani da bilkisu shema daya daga cikin shahararrun jarumai a cikin masana,antar kannywood ta kasance tun tana karama take da ra,ayin yin fim

Sannan
ta fara fim ne a shekarar 2012 tare da taimakon Adamu Hassan Nagudu mawaki kuma jarumi a masana,antar ta kannywood
Sannan ta farane awani fim mesuna
-Dansaurayi
Wadda tafito tare da jarumi Adamu Hassan Nagudu dadai sauransu

Cikakken tarihin bilkisu shema (Balkisu Shema Biography)
Balkisu Shema tareda Ahmad lawan

DAUKAKARTA

Kana jarumar daukakarta yafarane tun bayan fito warta a wani shiri mesuna
-sallamar so

JERIN FINA-FINAI

Bilkisu shema tafito a fina-finai da dama kamarsu

_sallamar so
_dan saurayi
_tabbataccen al,amari
_muja dala
_makamashin mata
_hafeez
_gidan abinci
_barauniya
_mansoor
_dawood
_ranah
Da sauransu

Karanta CIKAKKEN TARIHIN UMMI RAHAB

HADAKA

Sannan jarumar tafito a finafinai tare da jarumai da dama
Kamarsu
*Alinuhu
*Adam A zango
*Umar m shareef
*Abdul M shareef
*Shamus dan,iya
*Maryam Yahaya
*Hafsat idriss
*Adamu Hassan Nagudu
Dadai sauransu

KYAUTAR GIRMAMAWA

kana jarumar takarbi kyautuka da dama tun bayan kasancewarta jaruma a masana,antar dasuka hada da
|• most promising actress 2015 ( city people movie award)
||• best new actress 2015 ( city people entertainment award)
Da sauransu

Karanta Karin bayani dangane da Cikakken Tarihin bilkisu shema (Balkisu Shema Biography) a YouTube Nw Hausa Tv

Tarihin Balkisu Shema (Balkisu Shema Biography)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *