Gwarama Hausa Film Watch And Download
Gwarama hausa film watch and download, gwarama wani Sabon Shirin masana’antar kannywood ne Wadda Abubakar Bashir Maishadda yashirya.
Gwarama Hausa movie shirine mai dauke da darasi dakuma nishadi Wadda an dade ba’ayi kamarsaba a masana’antar Kannywood.
LABARIN FIM DIN GWARAMA
Shirin na dauke da Labarin wasu matasane Wadda sun tashi basu da aikinyi, Saide yau suje Nan gobe can watarana akwai nakashewa watarana Kuma Babu.
Karanta: Cikakken Tarihin Sani Danja
To ahakane fa suka yanke shawarar yin auren jari ko hakan zai taimaka wajen samar musu da aikinyi.
Ana hakane Sai suka hade da manyan mata masu kudi da kuma shekaru wadanda sunkai sa’annin iyayensu.
Domin sanin yazata kaya sai kun kalli Shirin sabida haka karku bari abaku labari.
Wadanda suka taka rawa cikin Shirin sun hadada:
Adam a Zango a matsayin Hashim cikin Shirin GWARAMA
Shi Hashim wani matashi ne maitsananin son suciya Kuma Dan crypto Wadda bashi da wani buri Daya wuce yayi kudi kota halin kaka.
Sani Musa danja a matsayin Kabiru.
Kabiru kamarde Hashim shima yakasance matashine Mai tsanain son Abin duniya Hakan yasa tafiyarsu tazo Daya da Hashim.
Ali jita
Daddy Hikima
Rukky Alim
Saratu Gidado
Maryam Ctv
Dadai sauransu
Karanta: NADEEYA HAUSA FILM (WATCH AND DOWNLOAD ON NORTHFLIX)
Ma’aikatan Shirin GWARAMA
Kamfanin daya shirya : Maishadda global resources limited
Labari/Shiryawa/daukar Nauyi
Abubakar Bashir Maishadda
Tsarawa: Yakubu m kumo
Bada umarni Ali Gumzak Sak
Fitowa ta musammman
Umar m Shariff
Nura m inuwa
Amal umar
Game bukatar kallon Shirin GWARAMA Hausa Film za’a haskashi a ranar IDI Karamar Sallah 2022 a film House cinema Kano dakuma platinum cinema dake kan titin zaria Kano.
Kokkuma kuyi subscribe da channel namu na Nw Hausa Tv domin sani idan mun daura.