cikakken tarihin nura dan-dolo (yaya dan kwambo)
SUNA: Nura yakubu
INKIYA: nura dan dolo, yaya dan kwambo.
MATA: 2
YARA: 16
GARI: Zaria/ Kaduna
KASA: Nigeria

WANENE NURA DAN DOLO (YAYA DAN KWAMBO)
Shahararren dan wasan barkwanci a masana’antar shirya fina finan hausa na kannywood nura yakubu wanda akafi sani da nura dan dolo ko kuma yaya dan kwambo yakasance daya daga cikin wadanda aka bude masana’antar dasu
Sannan sun bada gudun mawa wajen daukakar masana’antar ta kannywood
Sannan daya daga cikin na hannun daman marigayi rabilu musa ibro.
FARA FIM
Sannan nura yakubu wanda akafi sani da dan dolo ya fara fitowa a fina finan chamama ne tare da su ibro su daushe dadai sauransu tunda jimawa wadan da a iya cewama sune mutane na farko farko a masana’antar sannan sunfi kowa bawa masana’antar gudummawa duba da jajir cewarsu da yadda sukayi sayin daka wajen ganin sun daga masana’antar
Karanta Cikakken tarihin hadiza gabon
DAUKAKARSA
Nura yakubu wanda akafi sani da Yaya dan kwambo ko kuma dan dolo ya kasance sananne a masana’antar kannywood amma duk da haka
Shirin gidan badamasi yasa ya kara sanu a idon duniya musammanma a Nigeria da sauran kasashen Africa

JERIN FINA FINAI
Sannan ya fito a fina finai da dama a masana’antar kannywood dama wajen masana’antar kamarsu
_jinsi
Dadai sauransu
Sannan yakasance daya daga cikin jaruman shirin _gidan badamasi shiri mai dogon wadda ake haskawa a tashar
“Arewa 24
HADAKA
Sannan yafito tare da jarumai da dama kamarsu
*Falalu a dorayi
*Adam A Zango
*Ali artwork
*Mustapha nabraska
*Ibro
*Daushe
*Dan auta
Dadai sauransu
IYALI
Sannan jarumin yana Mata biyu amma ya saki dayar
Sannan yanada yara 16
Karanta CIKAKKEN TARIHIN FALALU A DORAYI
KARIN BAYANI
Sannan jarumi yanada wata baiwa tasa na fito da abun wasan kachar kachar a yayinda yakeda bukatar hakan ko baya tare dashi
Sannan daku iya ziyartarmu a shafinmu na NW HAUSA TV domin samun karin bayani dangane da cikakken tarihin nura dan-dolo (yaya dan kwambo)