CIKAKKEN TARIHIN KB INTERNATIONAL

Cikakken tarihin kb international

SUNA: Kabir Sani

INKIYA: Kb international

MATA: [1] Daya

YARA: [1] Daya

AIKI: Jarumin fim, dan rawa

GARI: Kano

KASA: Nigeria

tarihin kb international

WANENE KB INTERNATIONAL

Kabir sani wadda akafi sani da kb international yakasance shahararren jarumi a masana,antar kannywood kuma dan rawa wadda ya samu sannuwa a fadin kasar dama kasashen ketare wadda hakan yasa wasu suke masa lakabi da mai zamani musamman a bangaren fitowa a bidiyon wakokin.

BIDIYON WAKOKI

sannan jarumin yakasance mai ra’ayin hawa bidiyon wakokin mawaka daban daban
Sannan ya hawa wakoki mawaka da dama kamarsu
*Hamisu breaker
*Hussaini danko
*Umar m sharref
*Auta mg boy
*Umar MB
*Dan musa gombe
*Salim smart
Dadai sauransu

Daga ciki wakokin da ya hau akwai
_So dangin nutuwa na Hamisu breaker
_so Sa’a ne na Hamisu breaker
_Zomu sasanta wakar salim smart
_Amincemin wakar Hamisu breaker
_nagane duniya na hamisu breaker
_jazabar kauna wakar dan musa gombe
_Jiki da jini na hamisu breaker

Karanta CIKAKKEN TARIHIN AMINU SAIRA

HADAKA

Sannan yafito a bidiyon wakoki tare da jarumai da dama kamarsu
*Momee gombe
*Rakiyya Musa paussy
*Saudat umar
*zee bauchi
*Aisha najamu
*Fatima Abubakar
*Diamond zara
Dadai sauransu

JERIN FINA FINAI

Sannan ya fito a fina finai kamarsu
-Daga dinner
-so
Dadai sauransu

IYALI

Sannan jarumin yanada mata[1] daya da yaro daya [1]

Domin karrin bayani dangane da cikakken tarihin kb international a YouTube NW HAUSA TV

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *