Cikakken tarihin Musa maisana a
SUNA: Musa Abdullahi
INKIYA: Musa mai sana,a
AIKI: Jarumi, Darakta, Furodusa, Dan kasuwa
MATA: Daya
YARA Uku
GARI: Kano
KASA: Nigeria
WANENE MUSA MAI SANA,A
Fitacce kuma shahararren jarumi dan wasan barkwanci a masana,antar shirya fina-finan hausa na kannywood wadda akafi sani da musa maisana,a yakasance jarumine mai ra,ayin kansa a fina finansa
Kuma ma mallakin kamfanin shirya fina finan hausa wadda akewa lakabi da maisana,a global entertainment
HAIHUWARSA
Sannan anhaifi jarumi musa mai Sana,a ne a jahar kano karamar hukumar dala a unguwar gwammaja
Sannan yakasance jarumin yana da Mata daya da yara uku biyu Mata da namiji
Karanta Cikakken Tarihin Aminu Shariff Momo Northernwiki
FARA FIM
kana ya fara fim ne a shakarar alib dubu biyu 2000
Sannan kamar yadda ya zayyana jarumi musa Mai sana,a ya samu wannan sunanne saboda yawan Sana,o,I da yayi a sawon rayuwarsa
Sannan bayan Sana,ar kannywood yakasance dan kasuwa kuma mai saida motoci
JERIN FINA FINAI
Sannan ya fito a fina finai da dama a masayinsa na jarumi kamarsu
_Marokan zamani
_Dan tijara
_Makota
_Dan mallam
_Babbban yaro
_Garabasa
_Kalan dangi
_Jaruma
_Mai kunnen kashi
Dadai sauransu
HADAKA
Kana ya fito tare da jarumai da dama a fina finai da dama kamarsu
*Jarumi Adam a zango
*Jarumi Ali nuhu
*Jarumi Baballe hayatu
*Jarumi tijjani faraga
*Jaruma Nafisat abdullahi
*Jaruma Jamila nagudu
*Jaruma Maryam Yahaya
*Jaruma Halima atete
*Jaruma Amal Umar
*Jaruma maryam babban yaro
*Jarumi Salisu s Fulani
Dadai sauransu
Karanta CIKAKKEN TARIHIN MARYAM MALIKA
KARIN BAYANI
Kana kamar yadda ya fadi Musa Mai sana,a duk wani abu ake ganin ya aikata a fimne kawai amma a zahiri ba haka yake ba
Sannan duk wani fim nashi yana yine domin fadakarwa badan cin mutuncin wani ba
Kana jarumin yace yasha karban kyautuka da dama ta dalilin harkan fim
Sannan daku iya ziyartarmu a shafinmu na YouTube domin samun Karin bayani dangane da cikakken tarihin musa maisana a