Cikakken tarihin khadija bukar abba Ibrahim
SUNA: khadija Bukar Abba Ibrahim
INKIYA: Khadija, uwar marayu
SHEKARA: 6 January 1967 (55 shekaru)
MIJI: Bukar Abba Ibrahim
MASAYI: house of representative
GARI: Yobe Damaturu
KASA: Nigeria
WACECE KHADIJA BUKAR ABBA IBRAHIM
Khadija bukar Abba Shahararriyar kuma ficecciya a harkar siyasa wacce ta rike mukamai da dama kamar reps minista da sauransu
Kana takasance ta daya a fagen taimakon al,ummanta hakan yasa ake mata lakabi da uwar marayu
Sannan takasance matar senator Bukar Abba Ibrahim sohon gwanna jahar yobe kuma sohon senator na (zone A) a jahar yobe
Sannan takasance daya daga cikin ahalin waziri Ibrahim daya daga cikin wadanda sukayi gwagwarmayar samawa yobe state
HAIHUWA
Sannan anhaifetane a shekarar 1967 a shida 6 ga watan janairu
A garin damaturu jihar yobe saidai anhaifetane tun kafin a ware jihar yobe daga borno state
Karanta CIKAKKEN TARIHIN MARYAM BOOTH
MUKAMI
Kana a harkarta na siyasa tarike mukamai da dama kamarsu
House of representative wadda ta wakilci kananun hukumomi guda hudu dasuka hada da
Damaturu/Gujba/gulani/tarmuwa daga jihar yobe
Sannan ta rike mukamin karamin ministan harkokin kasashen waje wadda shugaba Muhammad buhari ya nadata a shekarar 2016 zuwa 2019
Sannan ta tashi takarar reps a jam,iyyar APC a 2019 wadda tayi nasarar lashewa
KARATU
Khadija Bukar Abba Ibrahim wadda akewa lakabi da uwar marayu tayi karatunta na primary a Kaduna capital school
Sannan tayi kartunta na matakin gaba da primary wato secondary a Queen’s college dake jahar Lagos
Sannan tayi karatunta na matakin gaba da secondary a padworth college inda ta karanci business and finance wadda ta gama a shekarar 1983
Kana tagama digrinta a shekarar 1989 inda ta karanci business studies and sociology
AIKI
Sannan kafin gama karatunta na degree tayi aiki a
Abbey national building temple fortune a UK
Sannan bayan gama degree tayi aiki a hatton cross Heathrow a kasar UK
Sannan bayannan tayi aiki gurare da dama kamarsu
Kaguin Nigeria limited
ZAFACA Nigeria limited da sauransu
Karanta CIKAKKEN TARIHIN LAWAN AHMED
MASAYI A HARKAR SIYASA
Kana a harkar siyasa Khadija Bukar Abba Ibrahim tarike mukamai da dama kamarsu
Commissioner of transport and energy yobe state a 2004
Commissioner of nicon insurance Yobe state a 2016
Karamar ministan harkokin kasashen waje na Nigeria a 2016
Kana sau uku tana nasarar lashe takarar house of representative 2007 da 2011 da 2019 inda take wakiltan kananun hukumomi guda hudu
Damaturu/gujba/gulani/tarmuwa
KYAUTAR KARRAMAWA
Sannan takarbi kyautar girmamawa da dama kamarsu
1_Sir Abubakar Tafawa Balewa Inspirational Leadership Forum
(SATBILA) a 2010
2_Thisday Woman Distinction Award 2012
3_Distinguished Leadership Award 2016
Da sauransu
Cikakken tarihin khadija bukar abba Ibrahim