Cikakken tarihin fati shu’uma

Cikakken tarihin fati shu’uma

SUNA: Fatima abubakar

INKIYA: Fati shu’uma

SHEKARU: 28 April 1994

AIKI: Jarumar fim

AURE: Babu

MATAKIN KARATU: Secondary

GARI: Bauchi

KASA: Nigeria

Cikakken tarihin fati shu'uma
Fati Shu’uma

WACECE FATI SHU,UMA

Ficecciyar matashiyar Jaruma fatima abubakar wacce akafi sani da fati shu,uma takasance jaruma mai cike da fasaha a masana,antar shirya fina finan hausa na kannywood wacce take fitowa a matsayin muguwar mace kuma mai zafin kishi ko kuma fitsararriya a mafi yawancin fina finanta wadda hakan yana daga cikin dalilan da sukasa tayi fice cikin kankanin lokaci.

Sannan takasance yar’uwar marigayi kuma matar jarumi kumurci wato balaraba wacce ta hadu da ajalinta shekarun baya a hanyarta tazuwa garin kano.

KARANTA; CIKAKKEN TARIHIN HALIMA ATETE

HAIHUWARTA

Jaruma Fatima abubakar wadda akafi Sani da fati Shu’uma anhaifetane a jihar bauchi a 28 ga watan aprilu shekarar 1994, amma ta girma ne a garin kaduna

KARATUNTA

Kana duk da cewar jarumar takasance yar asalin jihar bauchi amma tayi karatunta na matakin primary hadi da matakin gaba da primary wato secondary duk a garin kaduna.

SAMUN DUKAKA

Ta fara samu daukaka ne a wani shirin fim mai suna
_sai na auri zango a shekaran 2013. bayan namma Ba ta gara wanni fim ba sai a shekaran 2014 sannan tayi wani fim mai suna shu’uma ta fito ne a matsayin muguwar mace kuma ta taka rawar gani a fim din sosai.

 

Cikakken tarihin fati shu'uma

JERIN FINA FINAI

jaruma fati Shu,uma a shekarun da tadauka tana fim tasamu damar fitowa a fina-finai da dama Wadda suka hada da
_baya da kura
_sai na auri zango
_Shu’uma
_siyan baki
_al’ajabi
_basma
_yan gambi
_yar mallam
_uwar mugu
_ta’addanci
_rumaisa
dadyi saura su

HADAKA

Sannan ta samu damar fitowa tare da jarumai da dama a fina finai da dama datayi a tsawon rayuwarta a masana’antar Hausa fim kamarsu
*Jarumi Ali nuhu
*Jarumi Adam a zango
*Jaruma jamila nagudu
*Jarumi Rabiu rikadawa
Da dai sauransu

karanta: CIKAKKEN TARIHIN HAMISU BREAKER

KYAUTAR GIRMAMAWA

Jarumar tasha karbar kyautuka da dama kamarsu

•best supporting actress a shekarar 2016 (city people entertainment award)
Dadai sauransu

KARIN BAYANI

Sannan kamar yadda jarumar ta zayyana duk wasu munanan halaye da ake gani tana nunawa a fim ne kawai amma a zahiri ba haka take ba

Zaku iya ziyartarmu a shafinmu na YOUTUBE mesuna NW HAUSA TV dangane da cikakken tarihin fati shu’uma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *