Cikakken tarihin Ahmed ali nuhu
SUNA: Ahmed Ali nuhu
MAHAIFI: Ali nuhu
MAHAIFIYA: Maimuna garba abdulkadir
SHEKARU: 01 January 2006, Shekara 16
YAR UWA: Fatima Ali nuhu
GARI: Kano
KASA: Nigeria

WANENE AHMED ALI NUHU
Sannan jarumin Ahmed Ali nuhu wadda yakasance dane ga daya daga cikin manyan jaruman kannywood mesuna Ali nuhu
Kuma Yakasance shahararren jarumi kuma dan kwallo me cike da burin zama babban player
FARA FIM
Sannan ya fara fim tunda jimawa a wani fim mesuna
_charbin kwai
_Zuri’a
Dadai sauransu
DAUKAKA
Amma duk dacewa jarumin Ahmed ali nuhu
Ya fara fim tun yana karami sosai amma daukakarsa ta farane tun bayan fitowarsa a wani fim mesuna
_Uba da da
_Dan almajiri
Dadai sauransu
Karanta CIKAKKEN TARIHIN ALI NUHU
JERIN FINA FINAI
Sannan yafito a fina finai da dama kamarsu
_Zuri’a
_Dan almajiri
_bin Ali
_Uba da da
_khalifa
_kisan hutu
_buri uku a duniya
_Ba maraya
_Arfat
Dadai sauransu

HADAKA
Sannan yafito a fina finai da dama tare da jarumai da dama kamarsu
*Ali nuhu wadda yakasance mahaifinsa
*Adam A Zango
*Sadiq Sani Sadiq
*Al’amin buhari
*Saima Muhammad
*zainab indomie
*jamila Umar nagudu
*Fatima Ali nuhu yayarsa
*Halima atete
*Fati washa
*Hadiza gabon
*hadiza Muhammad
*sani danja
*rabiu rikadawa
*Hafsat idriss barauniya
*tijjani faraga
Dadai sauransu
KARATUNSA
Sannan yayi karatunsa na matakin primary da kuma matakin gaba da primary wato secondary duk a government college
MASAYIN MAHAIFINSA
Sannan mahaifinsa yakasance daga cikin manyan jarumai a harkar fim a Nigeria dama nahiyar Africa wadda yakai masayinda wasu suna kiransa da sarki
Domin yana fito finai da dama bangaren Hausa hadi dana turanci.
MASAYIN MAHAIFIYA
Sannan mahaifyarsa maimuna garba abdulkadir takasance marubuciya a masana’antar kannywood dama wajen masana’antar
Karanta CIKAKKEN TARIHIN MARYAM YAHAYA
YAN UWANSA
Sannan yanada yar uwa guda daya mace wadda takasance yayarsa mesuna
*Fatima Ali nuhu
KARIN BAYANI
Sannan burinsa na gaba bayan karatun da yakeyi a bangaren football shine
Yaga ya Karanta
“Computer science
Sannan abunda yafi sana shine yaji ana zagin mahaifinsa
Sannan kamar yadda ya zayyana duk dacewa idan mutane suka ganshi masayin na dan jarumi *ali nuhu suna son girmamashi ko nuna shi na dabanne amma shi baruwansa yana daukar kansa kamar kowane
Wanda kuma yafi birgeshi a masana’antar kannywood shine mahaifinsa
Sannan daku iya ziyartarmu a shafinmu na YouTube NW HAUSA TV Domin samun karin bayani dangane da cikakken tarihin Ahmed Ali nuhu