Cikakken Tarihin Ahmad shanawa
Suna: Ahmad Shanawa
Inkiya: Baban Chakwai
Aiki: Waka, Wasan Barkwanci, Jarumi
Aure: MATA da ‘ya mace ‘daya
GARI: jos
Kasa: Nigeria
WANENE AHMAD SHANAWA
Ahmad shanawa Fitaccen mawaki, Mai wasan barkwanci Kuma jarumi, sannan Kuma shine Babban daractan na Kamfanin plan B record.
Ana kiransane da sunan Baban Chakwai saboda shine mawakin da ya rera wakoki irinsu ‘kamas’, ‘chakwai’, ‘Bawan mata’ dasauransu
Ahmad shanawa ya kasance cikakken mawakin Hausa da Kuma Fina finan Hausa dakuma wakokin Gambara (Hip Hop) Kazalika mawakin Yasha fitowa a wasu Fina finan Hausa musammman wadanda aka haska a garin jos.
Karanta: CIKAKKEN TARIHIN KB INTERNATIONAL
HAIHUWARSA
An haifeshi a garin jos sannan yayi Karatunsa a cikin garin jos bayan kammalawa ne yafara harkar Wasan barkwanci wato (comedy) dakuma wakokin Hausa.
Tin Bayan yin wakarsa Mai suna Baby Chakwai jama’a suke Masa laqabi da suna Baban Chakwai Wadda har ila yau wannan suna nayin Aiki.
FARA SANUWARSA A HARKARSA WAKA
Shanawa yafara sanuwane a wakarsa dayayi ta Baban chakwai dakuma siyasa dayayiwa general Muhammad Buhati Mai suna “Apc sak” a Shekarar dubu-biyu da goma Sha bakwai 2017, sannan wakarsa ta inason mata Wadda yayi a Shekarar 2017 daga nanne mawakin yasamu Sanuwa dakuma tarun magoya baya.
DAUKAKARSA
Daukakarsa Ahmad shanawa tafarane a shekarar 2018 tin bayan wakar dayayi masuna “Bawan Mata” ganin yadda wakar yasamu karbuwa a kasar Nigeria dama sauran kashen ketare.
Hallaua shekarar 2018 mawakin yayi wakarsa me taken “Qamas” wakar takasance sillar sabun dubunnan mabiya a shafukansa na yanar gizo daga baya yayi wakokin irinsu ‘Maya, ‘Nigeria da niger’, ‘Dan Makaranata’, Garin masoyi, romon soyayya dasauransu.
JERIN WAKOKINSA
Apc Sak
Inason Mata
Bawan Mata
Qamas
Baban Chakawai
Maya
Nigeria da Niger
Dan makaranata
Garin masoyi
Roman soyayya
Maganin Maya
kece maisona
Alkawari yacika lalon Yana gyaran kasuwa wakar siyasa
Soyayya Gubace
soda Amana
Zumar so
Wakike so
Soja mazan fama
Kamar da wasa
Kamar da wasa
Talauci Ahmad shanawa Gazuzu
Duniya Ahmad shanawa tareda tynking Mai gashi
Kiyafeni
Soyayya Dan Allah
Corona
Ke tawace
Baki jini ba
Mallam muje
Hadiza ft Meerah Shu’aibu
Kidan Denzel rawar yan mata
Bugun Zuciya
Ki yafe ni
Alkawari Ketawace
Soyayya gunace
Sarewar kauna
Nagari Mallam muje 1 & 2
Soyayya rayuwa ft ummisha
Yayan Baba ft yamu baba
kamal Alkali
Tynking Mai gashi
Kalmar so
Sai Shehu
Dasauransu.
AURE
Shanawa Yana da aure mata Daya 1 da ya mace Daya 1.
YANAR GIZO
Ahmad shanawa Yana da tarun magoya baya a shafukansa na yada zumunta inda yakeda mabiya saba’in da Uku 73k a YouTube channel dakuma samada 591k a Instagram duk a Shekarar 2022
Domin Karin bayani dangane da Cikakken Tarihin Ahmad shanawa zaku iya ziyartarmu a manhajar YouTube Nw Hausa TV.