Cikakken tarihin bushkiddo
SUNA: Muazu Muhammad
INKIYA: Bushkiddo
SHEKARU: 1990
AIKI: wasan barkwanci, dan kasuwa.
MATA: Daya
YARA: Yaro Daya
MATAKIN KARATU: Degree
GARI: Kano
KASA: Nigeria
WANENE BUSHKIDDO
Shahararren dan wasan barkwanci Muazu Muhammad wadda akafi sani da bushkiddo yakasance jarumi matashi kuma me tasha musamman a irin wannan lokacin da mutane ke bukatar abubuwan ban dariya da nishadantuwa domin kauda kewarsu
Sannan yakasance mutum mecike da basira domin kuwa shike kirkiro labaran barkwancinsa da kansa hadi da taimakon abokansa
Sannan daga bangare daya yakasance mutum mai ra’ayin kansa kuma mai saukin kai fiye da yadda mutane ke dauka
HAIHUWA
Sannan anhaifi jarumin matashin ne a garin kaduna a shekarar alib dubu daya da dari tara da chasa’in 1990 a jihar Kano Nigeria
IYALI
Sannan muaz Muhammad ko kuma bushkiddo yakasance yanada da mata daya wadda ya aura a shekara
2020
Sannan yana da daya wadda suka haifa me suna Muhammad (ajman)
Karanta CIKAKKEN TARIHIN ALI ARTWORK
DAUKAKARSA
Sannan jarumin ya dau lokaci yana fitowa a bidiyon barkwanci amma daukakarsa ta farane a shekarar alib dubu biyu da goma sha bakwai 2017 tun bayan fara fitowar wasu gajerun bidiyoyin barkwanci wadda yake daurawa a shafinsa na Instagram da YouTube
Amma mutane da dama sun fara saninsa ne tun bayan ganin a wani bidiyonsa mesuna
_bushkiddo mayau dari
_bushkiddo bushkiddo pure water
_bushkiddo barawon kwai da kaji
JERIN BIDIYOYINSA
jarumin ya yayi bidiyoyin barkwanci da dama da suka hada da.
_bushkiddo bala nepa
_bushkiddo sagiru tela
_bushkiddo mayaudari
_bushkiddo a katsina
_Bushkiddo one Nigeria
_bushkiddo Karo da aljani
_bushkiddo daylight robbery
_bushkiddo gwaska
_bushkiddo car key
_bushkiddo dan gidan ministan kudi
_bushkiddo zumbuli sarkin rowa
_bushkiddo da dezell
_budhkiddo mai akwatin bom
_bushkiddo super hero
_bushkiddo 1th day in cinema
_bushkiddo maganin barci a budurwa
Bushkiddo haduwar
_bushkiddo pure water
Dadai sauransu
HADAKA
Sannan yayi bidiyoyin barkwanci tare da manya da kananun jarumin daga masana’antar kannywood da babgarensu na yan wasan barkwanci kamarsu
*Ali nuhu
*Adam A zango
*dezell
*DJ ab
*Ali artwork
*Mazaje ne
* Fati Shu’uma
*maryam booth
*hajara haidar
*naziru sarkin waka
*zee pretty
*Tk dadinkowa
Dadai sauransu
Karanta CIKAKKEN TARIHIN SHAMSU DAN,IYA
Daku iya ziyartarmu a shafinmu na YouTube NW HAUSA TV domin samun karin bayani dangane da cikakken tarihin bushkiddo