NADEEYA HAUSA FILM (WATCH AND DOWNLOAD ON NORTHFLIX)
NADEEYA HAUSA MOVIE
Ansake Shirin fim din nadeeya Wanda kuka Dade kuna ganin tallarsa a manhajar Nan na Hausa Mai suna “Northflix” an haska wannan shiri a simimar An haska Shirin ranar 18 February 2022 a FilmHouse Kano.
Nadeeya dai Shirin Hausa ne Wadda yasamu karbuwa matuka sannan yasamu yabo sosai wajen al’ummar da suka kalli shirin.
KALLI TALLAR FIM DIN NADEEYA
Ma Aikatan Shirin Nadeeya
Labari: Abdul Amart
Tsarawa: Yakubu m Kumo
Shiryawa: Rahama Sadau, Abubakar Bashir Maishadda
Bada Umarni: Yaseen Auwal
Waka: Umar m Shariff
Bada Umarnin video waka: Aminu s Bono
Daukar Hoto: Hassan Giggs
Video jingle: media suite
Fitattun jaruman Shirin sune
Umar M Shariff
Rahama Sadau
Rabi’u rikadawa
Dadai sauransu
Karanta: CIKAKKEN TARIHIN RAHAMA SADAU
Shirin Nadeeya Shirine dake Aika sako kan Tarbiya domin ita Kyakkyawar Tarbiya tana taimawa wajen inganta tinani, ilimi dakuma zamantakewar mutum tun yana yaro har yagirma.
Haka kuma rashin Tarbiya kan iyasa mutum ya rayu cikin jahilci Kuma koda Yana da iliminsa.

Umar m Shariff, Yakubuu Mohammad,
KUSAUKE FIM DIN NADEEYA.
ASALIN LABARIN FIM DIN NADEEYA
Nadeeya nadeeya budurwace wacce ta rasa tarbiyya sabida irin so da kauna da mahaifinta ke nuna mata, Hakan yasa Nadeeya tayi babban rashi na Tarbiya a rayuwarta.
Nadeeya dai tatashi Bata da ilimin addini, Bata da ilimin zamantakewar rayuwa sannan batada ilimin Zama da miji.
Rahama Sadau wacce tataka rawar Nadeeya Ta Auri jarumi Umar M Shariff cikin Shirin to ya zamantakewar su zata kasance kena ?
Karanta: CIKAKKEN TARIHIN UMAR M SHAREEF
Domin sanin yadda zata kaya saikun kalli shirin Nadeeya.
Ku sake application na Northflix a playstote domin ganin wannan shiri.