Sanda Episode 23 Watch and Download

Sanda Episode 23 Watch and Download

Sanda Episode 23 Watch and Download
Yayinda aka gurfanar da Sanda a kotu

A satin data gabata cikin Shirin Sanda idan baku mantaba an tsayane a I da Ameeran Sanda tazo gidansu sanda take rokan Alfarmasa domin yayafeta Komai datai masa yawuce ya Aureta.

Karanta: CIKAKKEN TARIHIN DADDY HIKIMA

To a yau muna muku Albishirin fitowar cigaban wannan shiri na Sanda EPISODE 23 inda zaku kalla Kuma kuyi download a northloaded.com.ng.

KADAN DAGA ABINDA YAFARU A SHIRIN SANDA EPISODE 23

A wannan satine aka gurfanar da Sanda dakuma El’Yaukub a gaban kotu domin yanke musu hukunci.

Yayinda kotu ta yankewa Sanda hukunci shekaru Uku a gidan yari. shiko El’Yaukub kasancewa ana zarginsane da safarar miyagun kwayoyi da bindigogi, dakuma sace mutane nasa hukuncin itace shekaru Ashirin a gidan gyaran hali (20 years).

Sanda Episode 23 Watch and Download
Sanda Episode 23 Watch and Download

Cikin wannan satin zakuga andaurawa Sanda aure da Amiran Sanda saide tsautsayi tasake afkawa sanda domin wasu Yan daba sun some amaryar tasa da wuka.

Kuma hartakaiga shima Sanda ya soke dayansu saurankuma suka gudu.

Kalli: NADEEYA HAUSA FILM (WATCH AND DOWNLOAD ON NORTHFLIX)

Watch Sanda hausa series episode 23

Download Sanda EPISODE 23 HERE

DOWNLOAD SANDA EPISODE 23 HERE

SHARHI

Wace chakwakiya kuke tinani Sanda ya afka sannan kuna tinanin Sanda zai iya Sha a wannan karan a kotu kuwa ku ajiye mana comments domin sanin ra’ayoyinku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *