Cikakken tarihin ado gwanja
SUNA: Ado isah gwanja
AIKI: jarumin fim, mawaki, dan barkwanci
SHEKARU: November 1987
MATA: Maimuna
YARA: Yarinya daya
GARI: kano
KASA: Nigeria
WANENE ADO GWANJA
Ado isah gwanja Wanda akafi Sani da ado gwanja shahararren jarumi kuma mawaki a masana,antar shirya fina-finan hausa na kannywood
HAIHUWA
Anhaifi jaruminne ado isah gwanja ko kuma ado gwanja ne a garin kano a shekarar dubu daya da dari tara da tamanin da bakwai 1987 November
KARATUNSA
Ado gwanja yayi karatunsa na primary da secondary ne a cikin garin kano saidai har izuwa yanzu jarumin ado isah gwanja bai samu damar shiga makarantar gaba da secondary ba
FARA FIM
Jarumi ado gwanja ya fara fitowa a fina-finan hausa na kannywood ne 2009 sannan yafarane da fitowa amasayin dan daudu wanda hakan yana daga cikin silar fara haskawar taurarinsa
Wanda yafito a cikin finafinai kamarsu
-kicimulli
-dan yau
-dankuka
-dankuka a birni
Dadai sauransu
FARA WAKA
Sannan jarumin yafara waka bayan wani lokaci da baiyanarsa amsana,antar ta kannywood wanda hakan ya bada gudun mawa sosai wajen kara haskaka taurarinsa a fadin kasar Nigeria musamman arewa
Dama wasu kasashen afrika irinsu
_Niger
_chad
_Libya
_Benin
Dadai sauransu
DAUKAKARSA
Daukakarsa tafarane
Tun bayan fitowarsa a wani fim mesuna
| Dankuka
Dakuma daya daga cikin wakokinsa mesuna
| kujerar tsakar gida wadda tasamu karbuwa sosai musamman a gurin mata
IYALI
Jarumi ado isah gwanja ko kuma
Ado gwanja yakasance dan uwa ga daya daga jerin daraktoci na masana,antar ta kannywood wato Sa,idu gwanja
Sannan yana da Mata daya kuma sunanta maimuna
Da yarinya daya sunanta noor
JERIN FINA-FINAI
_dan yau
_dan kuka
_dan mallam
_gundura
_daga
_dan kuka abirni
_dan yau abirni
_kicimulli
Dadai sauransu
Sannan yakasance daya daga cikin jaruman shahararren shirri na gidan badamasi Wanda ake haskawa a tashar arewa24
Karanta CIKAKKEN TARIHIN BILKISU SHEMA
JERIN WAKOKI
_naji dadi
_mamar mamar
_yan mata
_Allah nawa
_indosa
_fanteka
_zuciyata
_Sabon zance
_rawa
Dadai sauransu
Sannan yayi albums kamarsu
-Kujerar sakar gida
-me keke
Dadai sauransu
HADAKA
Jarumi ado gwanja yafito a finafinai da dama tare da jarumai da dama kamarsu
*alinuhu
*Adam A zango
*horo dan mama
*aliartwork
*rabiu rikadawa
*jamila nagudu
*falalu A dorayi
*Sulaiman bosho
Dadai sauransu
Sannan yayi wakoki tare da mawaka da dama kamarsu
*Hamisu breaker
*Umar m shareef
*Adam A zango
dadai sauransu
KYAUTAR GIRMAMAWA
Jarumi ado gwanja yasha karbar kyautar girmamawa da dama kamarsu
•best supporting actor 2017
•best comedian of the year
Dadai sauransu
KARIN BAYANI DANGANE DA ADO GWANJA
Kamar yadda ya zayyana jarumin Sana,ar mahaifinsa saida shayine
Sannan alokacin da mahaifin nasa yake raye duk wani babba a jahar kano har izu sarkin kano idan daisha shayi a wajen mahaifinsa ake zuwa a karbamar ko kuma sukaimasa
Sannan babban abokinsa amasana,antar shine
*dan auta
Abangaren waka kuma
*Umar m shareef
*hamisu breaker da
*tynking maigashi
Saidai a karshe duk da jarumin yabada misali da hadisin manzon Allah wadda yakecewa kuyi aure ku hayayyafa zaiyi alfahari daku amma jarumin yace idan a ra,ayinsane ya haifi yara biyu ko uku kawai sannan duka mata
Karanta karin bayani dangane da cikakken tarihin ado gwanja a YouTube NW HAUSA TV