Cikakken tarihin mustapha nabraska
SUNA: Mustapha badamasi
INKIYA: Naburaska, BIG.
AIKI: Jarumin fim, barkwanci, dan kasuwa, darakta, furodusa, dan siyasa.
SHEKARU: 20 October 1984
MATA: [2] biyu
YARA: [6] shida
MATAKIN KARATU: Degree
GARI: Kano
KASA: Nigeria
WANENE MUSTAPHA NABURASKA
Shahararren mashahurin jarumi kuma dan wasan barkwanci a masana’antar kannywood mustapha badamasi wadda akafi sani da naburaska yakasance jarumi mai cike da abun mamaki
Sannan dan shiyasa wadda takai har gwamnatin jahar kano ta bashi masayi a jahar
Na
_Propaganda
HAIHUWA
Sannan anhaifi jarumin a shekarar 1984 a jihar Kano Nigeria
Karanta CIKAKKEN TARIHIN SADIQ SANI SADIQ
KARATUNSA
Sannan yayi karatunsa na primary hadi da matakin gaba primary wato secondary duk a jahar kano
Sannan yayi karatunsa na matakin gaba da secondary wato jami’a a Jami’ar Ahmadu bello university (ABU zaria)
IYALI
Sannan yana da Mata biyu
*Amina ali
*Fatima shehu
Da yara shida
[6]
FARA FIM
Jarumin mustapha badamasi wadda akafi sani da naburaska ko kuma mustapha naburaska
Ya fara fitowa a fina finan kannyawood ne 2001 amma Daukakarsa ta farane tun bayan fitowarsa a wani fim mesuna
_babban yaro tare da jarumi adam a zango da falalu a dorayi dadai sauransu
Sannan taurarinsa sun kara samun haskawa tun bayan rasuwar ibro musamman ta bangaren fina finan barkwanci
JERIN FINA FINAI
Sannan yafito a fina finai da dama kamarsu
_Babban yaro
_wankan sigari
_dan gaske
_basaja
Sannan yakasance daya daga cikin jarumin cikin shirin gidan badamasi shiri mai dogon zango wadda ake haskawa a tashar arewa24
HADAKA
Sannan yafito a fina finai da dama tare da jarumai da dama manya da kanana kamarsu
*Rabilu Musa ibro
*Adam A zango
*Ali nuhu
*Falalu a dorayi
*horo dan mama
*Hadiza gabon
*hauwa waraka
*bosho
*Umma shehu
*Fati washa
*isah feroshkhan
Karanta Cikakken Tarihin Safiya Musa (Safiya Ghana)
KARIN BAYANI
Sannan jarumin yakasance na hannun daman marigayi rabilu musa dan ibro
Sannan ya samu suna naburaska ya samo asaline a wani gari a American saboda ananne aka fara bashi kyautar karramawa
Kuma da yafi shan wahala shine fimdin
_basaja
Sannan babban burinsa a rayuwa shine yaga masana’antar kannywood taci gaba fiye da inda tace a yanzu
Wanda yafi birgeshi a gidan badamasi kuma shine yaya dan gwambo saboda koyi da yakeyi da marigayi ibro
Sannan daku iya ziyartarmu a shafinmu na YouTube NW HAUSA Domin samun karin bayani dangane da cikakken tarihin mustapha nabraska