Ciwon Idanuna Hausa Movie Watch and Download Full HD 2022

Ciwon Idanuna Hausa Movie Watch and Download Full HD 2022

Ciwon Idanuna Hausa Movie Watch and Download Full HD 2022

Jaruman Shirin

Ali Nuhu
Umar M Shareef
Maryuda Yusuf
Dasauransu.

Shirin ciwon idanuna Shirine Mai dauke da darusa da Kuma fadakarwa cikinsa.

Ciwon Idanuna Hausa Movie Watch and Download Full HD 2022
Ciwon idanuna

Kadan daga Labarin Shirin

Dr. Aliyu matshi ne wanda bashi da wata dabi’a sai ta shan giya, dalilin wannan halin nasa yasa duk ‘yan uwansa suke kyamatar sa.

Nadara kyakkyawar budurwa ce san kowa kin wanda yarasa, yayin da kwatsam ta fada makauniyar soyayyar Dr. Aliyu, duk kuwa da sanin halinshi da tayi, burin Nadara a duniya shine ta mallaki Aliyu a matsayin mijin ta.

Kalli: Gwarama Hausa Film Watch And Download

Amra kuwa, kanwa ce ga Dr. Aliyu, Ganin yadda Nadra take kaunar yayanta yasa ta dauki alwashin tsaya mata domin ganin cewa ta aure shi.

Shi kuwa Dr. Aliyu ba abin da yake wa Nadra face wulakanci domin shi baya son ta. Fahimtar hakan ke da wuya yasa Nadra ta yanke shawarar bashi wuri. Nan ta yanke shawarar tafiya jihar Bauchi gidan kawun ta domin jiyyar irin raunin da Aliyu yayiwa zuciyar ta.

Fahad kuma da ne ga kawun Nadra da ke garin Bauchi, tsawon zaman Nadra a Bauchi yasa Fahad ya shaku da Nadra matuka, har takai ga aka zo musu baiko. kwatsam kuma sai ga sakon wasikar Dr Aliyu zuwa ga Nadra.

Kalli : alaqa season 2 episode 5 watch and download

Shin ko burin Nadra ya cika? ku biyo mu dan ganin yadda ta kasance a cikin shirin “Ciwon Idanuna”.

Idan dai Baku mantaba wakar ciwon idanuna wadda Umar m shareeftakasance Daya daga cikin wakokin Hausa wadanda akafi sauraro a shekararun baya.

Domin Kallon Fim din ciwon Idanuna ku ziyarci shafin northflix ko Kuma Akan manhajar Northflix.

Domin Karin bayani dangane da Ciwon Idanuna Hausa Movie Watch and Download Full HD 2022 kuziyarci YouTube channel namu a NWHausa TV.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *