Cikakken Tarihin Abdullahi Andaz

Cikakken Tarihin Abdullahi Andaz

Cikakken suna:

Aiki: Waka, jarumi, furodusa

Shekara: 32

GARI: kano

Kasa: Nigeria

Cikakken Tarihin Abdullahi Andaz
Abdullahi Andaz, Mal Aminu Saira, dakuma Isa froz khan

WANENE ABDULLAHI ANDAZ

Abdullahi Muhammad Dan’azumi Wadda akafi sani da Abdullahi Amdaz kokuma Excellency (sunan da yasamo a shiri Mai dogon zango Labarina) yakasance mawakine, marubucin Labarina fim, furodusa Kuma jarumi a masana’antar shirya finan finan Hausa na Kannywood.

Haihuwarsa

An haifi Amdaz ne a Shekarar 1990 Wadda yazuwa yanzu yanada shekaru 32.

Cikin garin Kano a sannan ananne yayi karatunsa na matakin primary da secondary bayan kammalawarsa me yafara kwas a harshe arabi.

Daga bisani ya koma makaranta inda yakaranci computer bayan kammalawarsa ne yashiga jami’a amma bai samu ya kammalaba sabida wasansu dalilai.

Karanta: Cikakken Tarihin maryam waziri

Farawa

Abdullahi Muhammad Dan’azumi ya fara wakane tin Yana makaranata Wadda Izuwa yanxu yayi wakoki samada dari.

Abdullahi amdaz mawakine Wadda keyin wakoki dasuka shafi wakokin Sarauta, Wakokin Biki, Wakokin al’adu, Wakokin Fina finan Kannywood dadae sauransu.

Fara harkar fim

Amdaz yafara harkar Fina finan Hausa ne a da shrin nan na turanci Wadda mallam kabiru Musa jammaje yashirya maisuna “in search of a king” ganin rawar da yataka a matsayin Wadda Yaja Ragamar Shirin Yaja ra’ayin Mai shirya Fina finan Nan Kuma Mai bada Umarni mallam Aminu saira inda yasashi a Shirinsa Mai dogon zango Mai suna labarina a yayinda Amdaz yafito a matsayin Excellency.

Fitowarsa a Shirin labarina tasa taurarinsa sun haska matuka takumasa wadanda basu Sansa da harkar Waka bama sunsanshi sannan taja Masa sanuwa dakuma tarun magoya baya a kafafun sada zumunta.

Jerin Album na mawakin Amdaz

Labarin Duniya Album
Allah Bani Album Mai dauk da wakoki hudu (4)
Hilwa Album Mai dauke da Wakoki goma sha-hudu (14)
Dasauransu.

Cikakken Tarihin Abdullahi Andaz
Abdullahi Andaz

Karanta: CIKAKKEN TARIHIN NUHU ABDULLAHI

Jerin Wakokinsa na Album

2019

Hilwa
Tuzuru
Samha
Almajiru ft Zuwaira Isma’il
Sahara (Hausa kanuri)
Bayan Rai mix ft khairat Abdullahi
Fatima
Habibiyata
Amarya daure
Asha ruwa
Ina so yake
Younleilah (Sudanese)
Beebah (Sudanese)

Bafada babe
Kulele
Yar balbela
Zogale
Taliya
Ranar soyayya tazo

2020

Mabrur alaikum
Aminiyata
Munzo tayaki murna
Kowanada masoyi
Albi
Labarin runiya series collection
Farida gimbiya
Hamdatu
Zama da masoyi
So da kauna
Shalelena
Farida barau
Kaddarar zuciya
Aljannar duniya
Bara’atu
Hindatu Amarya
Allah bani
Mai yafaru
Yar’ lele

2021

Autar mata
Yaushe gamo
Shahiba ft Aminu dagash
Sanadin soyayya
Sabinay
Maza Gida maza daji
Dankwairo Gardama
Tatafi tabarni
Habibty
Wakar auren garzali miko

Dasauransu

Domin Karin bayani dangane da Cikakken Tarihin Abdullahi Andaz kokuma wasu jaruman kuziyarci YouTube channel namu a NwHausa TV.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *