Cikakken tarihin daddy hikima
SUNA: daddy hikima, abale, ojo
CIKAKKEN SUNA: Adam Abdullahi Adam
AIKI: jarumi, ma,aikacin asibiti
AURE: Babu
MATAKIN KARATU: koleji
GARI: kano
KASA: Nigeria
WANENE DADDY HIKIMA
Ya kasance shahararren jarumi kuma fasihi Adam abdullahi adam Wanda kukafi Sani da Daddy hikima, Abale, ko kuma ojo.
Abale Yakasance jarumi daya shigo masana,antar kannywood da kafar dama da kuma Sabon salon da ba,asaba gani a masana,antarba.
HAIHUWA
Anhaifi jarumin ne a sheka bus top dake karamar hukumar kunbotso dake garin kano a Nigeria.
KARATU
Adam abdullahi adam Wato daddy hikima, abale Yayi karatunsa na primary a sheka primary school, sannan yayi secondary a government secondary school dawakin tofah dake garin kano
Sannan yacigaba da karatunsa na gaba da secondary a makarantar koyan aikin likitanci.
Wanda hakanne yabashi daman zama ma’aikacin asibiti (nursing) bayan kasancewarsa jarumi a masana’antar shirya fina finan Hausa wacce akafi Sani da kannywood
JERIN FINAFINAI
Jarumin yafito a finafinai masu dogon zango bima’ana series film da dama
Wanda sune suka kasance sanadin daukakarsa a masana,antar kannywood finafinan sune kamar haka
-Sanda
-A duniya
-Haram
-Muneer
-Duniyar so
-Yan zamani
-Na ladidi
-Makaryata
-Indaranka
-Iyalina
-Sayin daka
-Uku sau uku
-Gidan dambe
Da dai sauransu
Sannan jarumin yayiwa masoyansa alkawarin zaifiddamusu shirin daya shirya da kansa bada jimawaba
Kana jarumin ya taka rawar gani a finafinai da dama kamarsu
-Matar mutum
-Aisha
-Nadeeya
Dadai sauransu
Saidai kafin Fara haskawar taurarin jarumin ya dau lokaci yana aikin temakawa wajen shirya fim (script) sannan Yakasance manager Aisha Tsamiya na tsawon lokaci.
Jarumin yace ganin da akeyimasa na dan shaye shaye samba haka al,amarin yakeba kawai a fimne yake fitowa hakan ammaa zahiri ba haka yakeba
Karanta CIKAKKEN TARIHIN AMAL UMAR
HADAKA
Daddy Hikima ya fito a Fina-finai tare da jarumai da dama kamarsu
Jarumi Adam a zango
Jarumi yusuf guyson
Jarumi Lawan ahmed
Jarumi Garzali miko
Jaruma Khadija yobe
Jaruma Nafisa abdullahi
Jaruma Aisha sirrin kyau
Dadai sauransu
AURE
Saidai har ila yau jarumin bashi da aure yayin da be iya cewa komai game da batun auren nashiba
Domin karin bayani dangane da cikakken tarihin daddy hikima kasance damu a manhajarmu ta YouTube Nw Hausa Tv