IZZAR SO EPISODE 84 WATCH AND DOWNLOAD
IZZAR SO EPISODE 84 watch and download
miye ya faruwa a izzar so episode 83
Ga wani takaiceccen labari daga ciki abinda ya faru a episode 83
Farkon abinda da ya faru a izzar so episode 83 dai shine laulayi da hajiya sara ta tada
Hajiya sara
Zargin da takeyiwa matawalle da tsohuwar matarsa nason maida aurensu yasa tatazuba tamkar magarya amma badaga nan masalar take domin idan abinda take tunani ya faru kashinta ya bushe
Babban dan matawalle
Sannan wanda ake so akai a masayin babban dan matawalle jin cewa gidan matawalle da akaishi yasa ya razana duba mekaje kazo koya data kaya sai dai mun hadu a episode 84

Hajara
Akarshe hajiya sara ta rusa shirin hajara na son sanar da mahaifinta alhaji matawalle wani sirri wadda bai sani shin hakan daisa hajara ta fahimci waye hajiya sara ko kuma bada mu iya cewa komaiba saidai mun hadu a kashi na 84 episode 84
karanta Cikakken tarihin aisha najamu
MIYE KE FARUWA A IZZAR SO EPISODE 84
HAJIYA SARA
A farkon izzar so episode 84 shirin da hajiya sara ta shityawa hajara ya ruse saboda takaddunta da aka daukomata bana asalin bane
HAJARA
Sannan hajara ta gane wacece hajiya sara domin ta gano wasu daga cikin sirrikanta
SOHUWAR MATAR MATAWALLE
Sannan burin sohuwar mata matawalle nason komawa dakinta yana dab da bayyana
UMAR HASHIM, ALIYU
Sannan batun dawowar Aliyu dan matawalle yayi nisa saidai daga karshe umar hashim
yashiga cikin al’amarin koya kuce tunanin dai kasance
Sai mun hadu a episode 85 domin ganewa kanmu shin.shigan umar hashim dai rusa shirin su hajiya sara ne ko kuma ya data kaya
Zaku iya taba link dake kasa domin kallo shirin izzar so kashina 84
Watch https://m.youtube.com/watch?v=an1zwPFiTZ4
Karanta Tarihin Kannywood (masana’antar film na Hausa)
Izzar so episode 84 watch and download