Cikakken tarihin aisha aliyu tsamiya
SUNA: Aisha Aliyu tsamiya
SHEKARA: 1992 (shekara 30)
AIKI: jaruma,darakta, producer, yar kasuwa
AURE: Tana da aure
MATAKIN KARATU: digiri
GARI: kano
KASA: Nigeria
WACECE AISHA ALIYU TSAMIYA
Aisha Aliyu wacce akafi sani Aisha tsamiya na daya saga cikin jarumanda sukai fice a harkar shirya Fina finai cikin masana’antar kannywood. Jarumar tana daga cikin wadanda duka taka rawa wajen habakarda masana’antar. tatashi hadi da jarumai dadama cikinsu hadda Adam a Zango, Ali Nuhu, Sadeeq Sani Sadeeq, dasauransu Sannan tafito cikin manyan Fina finai wadanda sun samu matukar karbuwa a kasar dama makwabtan kasashe masu kallon shirye shiryen Hausa.
HAIHUWARTA
An haifeta ne a karamar hukumar nasarawa dake kano tayi makarantar firamare da sakandare a giginyu Sannan Jarumar tayi karatunta a jami’ar yusuf maitama sule dake a kano.
A halin yanzu Aisha tsamiya tana cigaba da Neman ilimi domin kara habaka aikinta na shirya film.
AURE
Aisha Aliyu tsamiya tana da aure amma bata jima dayiba
sannan mijinta yakasance daya daga cikin jigajigan yan siyasar jahar yobe kuma daya daga cikin na hannun daman gwamnan jahar
*Mai mala buni
Sannan mijin nata wadda aka daura musu aure a ranar 26/02/2022 wadda ake kira da
*buba yadi yakasance dan shiyasa kuma dan kasuwa
RAYUWA
Aisha aliyu wata matashiyar yar fim da take burin zama babba a harka fim wadda kawo yanzu bamakawa zamu iya cewa jarumar takai wani mataki a harkar.
DAUKAKA A FIM
Ta fara aiki ne a matsayin mai daukar nauyin fim dinta da kanta saboda sha’awar fina-finai don Isar da sako ga al’ummarta sakonni. kan canjin zamantakewa. Fim dinta na farko shi ne “tsamiya daga nan sai wani fim mai suna “rabi’a, “rayuwa bayan mutuwa “uzuri da “dakin amarya.
Hakika Aisha tsamiya ta nuna wa duniya ita ba kanwar lasa ba ce, domin har yanzu tana ci gaba da bayyanar da zalaka da kwarewarta a fagen finafinan Hausa.
Tsamiya ta zama daya daga cikin fitattun yan fim goma a cikin jaruman kannywood a shekarar 2016. Hakanan kuma tsamiya ta na da masoya da mabiya masu dimbin yawa a shafukanta na sada zumunta na yanar gizo.
FINA FINAI
-Hanyar kano
-Bahashiya
-Da kishiyar gida
-Dakin amarya
-Husna
-Jamila
-Mai dalilin aure
-Makahon gida
-Munubiya
-Niqab
-Nisan kiwo
-Rayuwa bayan mutuwa
-Zeenat
-Kalan dangi
Katanga CIKAKKEN TARIHIN FALALU A DORAYI
HADAKA
Sannan jarumar tafito a fina-finai da dama tare da jarumai da dama kamarsu
*Jarumi Adam a zango
*Jarumi Ali nuhu
*Jarumi Sadeeq sani Sadeeq
*Jaruma Jamila nagudu
*Jaruma halima atete
Dadai sauransu
Domin Karin bayani dangane da Cikakken Tarihin Aisha aliyu tsamiya a YouTube Nw Hausa Tv
Kuyi SUBSCRIBE