Cikakken tarihin sadiya kabala
SUNA: Halima Ahmed Muhammad
INKIYA: Sadiya kabala
AURE: Babu
YARA: Babu
AIKI: Jarumar fim
GARI: kaduna
KASA: Nigeria
WACECE SADIYA KABALA
Shahararriya kuma ficecciyar jaruma a masana’antar kannywood takasance daya daga cikin jaruman dasukayi fice kuma suka bada gudun mawa wajen cigaban masana’antar ta kannywood
FARA FIM
Halima ahmed Muhammad wadda akafi Sani da Sadiya kabala ta fara fitowa a fina finan hausa ne da dadewa a wani fim mesuna
_haidar
Wadda tafito tare da jarumi
*Adam A Zango
Dadai sauran
KaranĀ Cikakken tarihin ahmed ali nuhu
DAUKAKA
Sannan ta fara fitowa a fim ne a wani fim mesuna haidar amma daukakarta yafara ne tun bayan fitowarta a wani fim mesuna korarriya
JERIN FINA FINAI
Ta kuma fito a fina finai da dama kamarsu
_Korarriya
_Haidar
Dadai sauransu
HADAKA
Sanan ta fito a fina finai da dama tare da jarumai da dama kamarsu
*Adam a Zango
*Ali nuhu
*Rabiu rikadawa
*fati washa
*fati Shu’uma
Dadai sauransu
AURE
Sannan jarumar bata da aure amma ta taba yin aure a garin jos wadda mutuwar auren yana daga cikin abinda yafi bata mata rai a rayuwarta gaba daya
KaranĀ CIKAKKEN TARIHIN KHADIJA BUKAR ABBA IBRAHIM
KARIN BAYANI
Sanan abinda yafi birgeta shine taganta tare da yan uwanta sunan nishadi
Sannan kyautar da aka taba yimata yafi sata farin ciki.shine lokacin da aka bata kyautar kujerar makka
Abinda yafi bata mata rai kuma shine lokacin mutuwar aurenta
Sannan a motoci tafison Hilus ko Ku ma Peugeot kirar 406
A abinci kuma tafison shinkafa da wake
sannan daku iya ziyartarmu a shafinmu na YouTube mesuna NW HAUSA TV domin samun karin bayani dan gane da cikakken tarihin sadiya kabala