CIKAKKEN TARIHIN YUSUF SASEEN

CIKAKKEN TARIHIN YUSUF SASEEN

SUNA: Yusuf saseen, lukman

CIKAKKEN SUNA: Yusuf Mohd abdullahi

AIKI: jarumin fim

AURE: babu

GARI: kano

KASA: Nigeria

CIKAKKEN TARIHIN YUSUF SASEEN
Yusuf Saseen

WANENE YUSUF SASEEN

Yakasance shahararren jarumi a masana,antar kannywood Cikakken sunansa Yusuf Mohd abdullahi Wanda akafi Sani da Yusuf saseen ko kuma lukman a cikin shirin labarina, shirin ake haskawa a tashar (arewa24)

Jarumin na daya daga cikin jaruman dasuka shugo masana,antar da kafar dama dub da yadda suka shahara lokaci guda.

KARANTA: CIKAKKEN TARIHIN AUTA MG BOY

HAIHUWA

Anhaifi jarumin Mai suna yusuf Mohd abdullahi wato  lukman kokuma yusuf saseen  a unguwar gini dake garin kano a cikin jihar kano a Nigeria.

KARATU

Sannan jarumin yayi karatunsa na matakin primary a makarantar Makama special primary school
Kana yayi karatunsa na secondary a rumfa college dake sabuwar koba a garin kano.

Daganan yaci gaba da makarantarsa na gaba da secondary a Jami’ar bayero dake garin kano a Nigeria.

Bayan kammala karatunsa na matakin diegree ne jarumin yatafi bautar kasa inda yayi bautar kasarsa (NYSC)  a garin kebbi dake nasarawa state.

Kana yusuf mohd abdullahi ya fara fitowa a finafinan kannywood ne a 2017 bayan kammala bautan kasa dayayi a nasarawa state

Yafara fitowane a wani shiri mesuna charbi amma taurarinsa sun fara haskawane tun bayan fitowarsa a shirin labarina shirin da mal aminu saira ya shirya Wadda ake haskawa a tashar arewa24.

CIKAKKEN TARIHIN YUSUF SASEEN
Luqman labarina

JERIN FINA-FINAI

Jerin Fina finain jarumin sun hada:

-charbi
-Tsakaninmu 2021
-Malamin kauna
-Bakon al,amari
-Zainabu Abu 2021
-Ya mace
-Kaddarar zuciya fim mai dogon zango
-Sirrin boye fim mai dogon zango wadda ake haskawa a tashar arewa24
-Labarina fim mai dogon zango a tashar arewa24

TAMBAYAR DA’AKA FIYIMAI

Acewar jarumin tambayar da’akafi yimasa shine Ina sumayya, sumayya dae itace jaruma Nafeesat Abdullahi wacce yafito a matsayin budurwarsa a Shirin labarina.

Jarumin yace amsar dayake mayarwa mutane itace ” sumayya dai baby alakar dake sakaninsa da’ita face abokiyarsa ce ta aiki.

KARANTA: CIKAKKEN TARIHIN HAMISU BREAKER

JERIN KASASHEN DAYAJE

Jarumin yaje kasashe dasuka hada da
-Saudia da
-Egyp da
-Benin republic
Inda yayi degree na biyu

Abinci da yafiso shine shinkafa da wake da mai da yaji inji jarumin wato yusuf saseen.

Kana jarumin yakasance daya daga cikin masoyan football club na real Madrid

BABBAN BURIN JARUMIN NAGABA

Babban burin jarumin a gaba shine yaga masana’antar ta kannywood tacigaba fiye da a yanzu domin Kara samun wata damar fadakarwa inji jarumin.

Kalli Karin bayani dangane da cikakken tarihin Yusuf saseen a YouTube Nw Hausa Tv

Kuyi SUBSCRIBE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *