Cikakken Tarihin yakubu Muhammed
SUNA: yakubu Muhammed
SHEKARU: 25 march 1973
AIKI: jarumi, mawaki, furodusa, darakta
MATAKIN KARATU: digree
MATA: Daya
GARI: Bauchi
KASA: Nigeria
WANENE YAKUBU MUHAMMED
Yakubu Mohammed yakasance jarumi, mai shirya fim, mai bada umarni, mawaki sannan marubuci. Jarumin yasamu shahara a masana’antar kannywood dama masana’antar shirya fim na nollywood. Jarumin yakasance wakiline (ambassador) a Globacom, dakuma na kamfanin Nescafe Beverage.
Yakubu Mohammed yayi wakoki samada 1000 musamman wakokin fina finan kannywood na baya irinsu Jarumai, Gani Gaka, dasauransu
Kawo yanzu Yakubu Mohammed yafito a samada fina finai 100 a masana’antar shirya fim na Hausa wato kannywood, yakuma yi sama da fim 40 a nollywood wadanda suka hadada *lion heart (Zuciyar zaki)
Sons of caliphate
MTV shuga naija
wadda yajawomar nasarar shiga jerin wadanda suka cancanci samun kyautar karramawa daga wajaje dadama irinsu:
_city people entertainment award dakuma
_Nigerian entertainment award
HAIHUWARSA
An haifeshi a ranar 25 ga watan march a shekarar 1973 a garin Bauchi bayan kammala karatunsa na primary da secondary ne yawuce izuwa matakin degree a jami’ar dake garin Jos inda yakaranci mass comm.
KARANTA: CIKAKKEN TARIHIN HAMISU BREAKER
FARA FIM DA WAKA
Yakubu Mohammed ya yashigo masana’antar kannywood a shekarar alib Dari Tara, da tsaca’in da takwas (1998) a matsayin marubucin labarin fim dakuma wasu hidimawa shiri, daga bisani yafara yin waka wadda kawo yanzu yayi samada waka 1000 a yaren Hausa da turanci
Daga bisani Yakubu Mohammed yasamu damar fara fitowa a shirin fim a matsayin jarumi a shekarar 2013 da taimakon abokinsa jarumi sani musa Danja yayinda yafara fitowa a shiri mai suna Gabar cikin gida.
Yakubu Mohammed ya tsallaka izuwa masana’antar shirya fim na nollywood a shekarar 2016 inda yafara fitowa a shiri mai suna son of caliphate tareda jaruma rahama sadau daga bisani yasamu fitowa a MTV da lion heart dasauransu
JERIN FINA-FINANSA A KANNYWOOD DA NOLLYWOOD
Sannan jarumi Yakubu Mohammed yayi fina-finafinai da dama a masana’antar shirya fina-finai na kannywood da kuma nollywood kamarsu:
Bikin Yar Gata a shekarar 2014
CikinWayeDa Kai Zan Gana a shekarar 2013
Duniyar Nan a shekarar 2014
Gabar Cikin Gida a shekarar 2013
Hakkin Miji a shekarar 2014
Hawaye Na a shekarar 2016
Munubiya a shekarar 2014
Mai Farin Jini a shekarar 2013
Nas a shekarar2013
Romeo Da Jamila a shekarar 2013
SaniNake So a shekarar 2013
Shu’uma (The Evil Woman) a shekarar 2013
Soyayya Da Shakuwa a shekarar 2014
So Aljannar Duniya a shekarar 2014
Sai A Lahira a shekarar 2014
Kayar Ruwa a shekarar 2015
Mulki a shekarar 2016
KARANTA: CIKAKKEN TARIHIN BILKISU SHEMA
A NOLLYWOOD
4th Republic
Tenant of The House
April Hotel
Asawana
Damaged Petals
Blue Flames
Bunmi’s Diary
Dark Closet
Fantastic Numbers
Sons of The Caliphate a shekarar 2016
MTV Shuga Naija a shekarar 2017
Queen Amina
Make Room a shekarar 2018
LionHeart
My Village Bride
My Neighbor’s Wife
My Wife’s Lover
Chauffeur
Power of Tomorrow
Wings of A Dove
Walking Away
Dasauransu
Ku ziyar cemu a shafinmu na YouTube domin samun karin bayani dangane da Cikakken tarihin yakubu Muhammed