Cikakken tarihin tijjani asase

Cikakken tarihin tijjani asase

SUNA: Tijjani Abdullahi

INKIYA: Tijjani asase, kanobaro, Adahama, inda rabbana

MATA: Daya [1]

YARA: Tara [9]

AIKI: jarumin fim

MATAKIN KARATU: secondary

GARI: kano

KASA: Nigeria

WANENE TIJJANI ASASE

tarihin tijjani asase
tijjani Abdullahi

Tijjani Abdullahi wadda akafi sani da tijjani asase ko kuma
Adahama a cikin shirin gidan badamasi
Ko kuma
Kanobaro a cikin shirin a duniya ko kuma
Inda rabbana bawahala
Dadai sauransu
Sannan tijjani asase yakasance daya daga cikin wadanda suka bawa masana’antar kannywood gudun mawa mai soka duba da jimawarsa da irin rawar da yake takawa a masana’antar ta kannywood.

FARA FIM

Sannan tijjani asase ya fara fitowa a fim tun shekaru ashirin da biyar dasuka gaba wadda yayi daidai da shekarar 1997
Sannan yafara fim ta sanadiyar
Ado mai gidan dabino wadda yakasance shine megidansa na fari a masana’antar a wani company mesuna
“Gidan dabino international
Sannan shine yaronsa na fari

Sannan ya fara fitowa a wani fim ne mesuna
_rikicin duniya

JERIN FINA FINAI

Sannan yafito a fina finai da dama kamarsu
_Rikicin duniya
_A duniya
_Gidan badamasi
_Sanda
_Ruhin jikina
Dadai sauransu

Karanta Cikakken tarihin mustapha nabraska

HADAKA

Sannan yafito a fina finai da dama tare da jarumai da dama kamarsu
*Adam a zango
*Ali nuhu
*Daddy hikima abale
*Falalu a dorayi
*marigayi Rabilu Musa dan ibro
*Rabiu daushe
*Umma shehu
*nabraska
*Nura dan dolo
*Sulaiman bosho
*garzali miko
*Isah feroshkhan
*Saratu gidado
*Safiya musa
Dadai sauransu

tijjani asase

HAIHUWARSA

Sannan anhaifeahi ne a cikin garin kano a wani unguwa mesuna
Dandako kuma a nan yagirma yakuma yi karatunsa

KARATUNSA

Sannan yayi karatunsa na matakin primary a gwale primary school
sannan yayi karatunsa na matakin gaba da primary wato secondary duk a gwale secondary school

Saidai haryanzu baisamu damar cigaba da karatunsa nasa ba

Karanta Cikakken tarihin bushkiddo

KARIN BAYANI

Sannan kyautar da aka taba yimasa yafi birgeshi shine lokacinda rarara ya bashi kyautar mota

Sannan abinda yafi bata masa rai shine lokacinda yana zaune wasu yan daba sukazo sukace yanuna musu dabancin nasa baikulasuba amma suka sharara mishi mari suka wuce

Sannan abinda badai taba manta waba shine lokacinda sukaje yin fim wani gida ashe daraktan bai gama cika ka idodin karabar gidanba hakan yasa aka kamasu a masayin yan fashi aka kaisu firzin na wata guda

Sannan daku iya ziyartarmu a shafinmu na YouTube NW HAUSA TV domin samun karin bayani dangane da cikakken tarihin tijjani asase

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *